Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da kashe ‘yan ta’adda 12 a yankin Jiza na kasar .
Lambar Labari: 3483660 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Cibiyar bincike kan harkokin tsaro a nahaiyar Afrika ACSIS ta yi gargadi kan cewa, akwa yiwuwar kungiyoyin kasar Ghana ta fuskanci barazanar tsaro daga ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483659 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, hukumar kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Falastinawa ta bayyana abin da ake kira da yarjejniyar karni da cewa manufarta ita ce bautar da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483658 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Ministan harkokin wajen Iran ya mayarwa shugaban Amurka da martani dangane da barazanar da ya yi a kan akasar Iran.
Lambar Labari: 3483657 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, dalban jami'ar Almustafa (S) suna halartar babban baje kolin kur'ani na kasa d kasa.
Lambar Labari: 3483656 Ranar Watsawa : 2019/05/19
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwalejin London ya sanar da cewa an shirya wani gajerin fim dangane watan Ramadan Mai alfarma.
Lambar Labari: 3483655 Ranar Watsawa : 2019/05/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karatun kur’ani mai tsarki a jami’ar musulunci da ke kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483654 Ranar Watsawa : 2019/05/19
Rahotanni daga birnin Abuja na cewa, a daren jiya magoya bayan harkar musulunci sun gudanar da jerin gwano domin yin kira da a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi tsawon shekaru fiye da uku.
Lambar Labari: 3483652 Ranar Watsawa : 2019/05/18
Bangaren kasa da kasa, musulmia kasar Afrika ta kudu sun suka kan matakin hana saka hijabia wata makaranta.
Lambar Labari: 3483651 Ranar Watsawa : 2019/05/18
Bangaren kasa da kasa, kusa a kungiyar Ansaullah ya ce daga lokacin da Saudiyya ta fara kaddamar da hare-hare kan kasar Yemen shekaru zuwa yanzu ta rusa masallatai 1024 a fadin kasar.
Lambar Labari: 3483650 Ranar Watsawa : 2019/05/18
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun kaddamar da wani kamfe na kaurace wa sayen kayan Isr'ila musamman dabino a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483649 Ranar Watsawa : 2019/05/17
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar New Zealand ba su amince ad shirya wani fim da zai nuna yadda aka kai hari kan masallacinsu ba.
Lambar Labari: 3483648 Ranar Watsawa : 2019/05/17
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin masarautar Saudiyya sun kashe kananan yara 6 a hare-hare da suka kaddamar kan gidajen jama'a a birnin San'a .
Lambar Labari: 3483647 Ranar Watsawa : 2019/05/17
Jam’iyyun siyasa a Sudan, sun nuna takaici kan matakin da majalisar sojin kasar ta dauka na dakatar da tattaunawa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3483646 Ranar Watsawa : 2019/05/16
Babban baje kolin kasa da kasa na kur’ani na ci gaba da gudana inda aka nuna kur'ani daga Tunisia mai shekaru 247.
Lambar Labari: 3483645 Ranar Watsawa : 2019/05/16
A ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake gudanarwa a kasar Rasha, irin sabani da baraka da ke tsakanin kasashen biyu sun kara bayyana a fili.
Lambar Labari: 3483644 Ranar Watsawa : 2019/05/15
Bangaren kasa da kasa, wakilan ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Oman suna halartar bababn baje kolin kur'ani mai tsarki karo na ashirin da bakawai.
Lambar Labari: 3483643 Ranar Watsawa : 2019/05/15
Bangaren kasa da kasa, mutane fiye da dubu 66 sun tsere daga cikin birnin Tripoli na kasar Libya sanadiyyar hare-haren Haftar.
Lambar Labari: 3483642 Ranar Watsawa : 2019/05/15
Gwamnmatin kasar Qatar ta bukaci gwamnatin Saudiyya da ta fitar da duk wani batu na siyasa a cikin batun da ya shafi aikin hajji.
Lambar Labari: 3483641 Ranar Watsawa : 2019/05/15
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da ayyuka na fadada ayyukan kur'ani mai tsarkia kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483640 Ranar Watsawa : 2019/05/14