Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bukaci a kawo karshen kyamatar al'ummomi saboda addininsu.
Lambar Labari: 3483639 Ranar Watsawa : 2019/05/14
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya ce babu batun tattaunawa da Amurka, yin tsayin daka da jajircewa a gaban Amurka shi ne zai sanya ta sake tunani.
Lambar Labari: 3483638 Ranar Watsawa : 2019/05/14
Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar da kur'ani a birnin Birmingham da ke ksar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483637 Ranar Watsawa : 2019/05/13
Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kasa da kasa a baje kolin kur'ani mai tsarki na duniya a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3483636 Ranar Watsawa : 2019/05/13
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Abbas Musawyi ya ce, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta nuna damuwa akan farmakin da gangan da aka kaiwa ga wasu jiragen ruwa a tashar ruwan Fujaïra.
Lambar Labari: 3483635 Ranar Watsawa : 2019/05/13
Bangaren kasa da kasa, an kai harin ta'addanci a wata majami'a a Burkina Faso da ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 6..
Lambar Labari: 3483634 Ranar Watsawa : 2019/05/12
Bangaren kasa da kasa, wasu abubuan sun fashea wata tashar jiragen ruwa a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483633 Ranar Watsawa : 2019/05/12
Feqhizadeh ya ce:
An bude babban baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 27 a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran, tare da gabatar da sabbin tsare-tsare a bangarori 126 da ake gudanar da baje kolin a kansu.
Lambar Labari: 3483632 Ranar Watsawa : 2019/05/12
Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta yi kira zuwa karfafa 'yan uwantaka tsakanin mabiyan addinain kiristanci da kuma musulucni a fadin duniya.
Lambar Labari: 3483631 Ranar Watsawa : 2019/05/11
Dubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483630 Ranar Watsawa : 2019/05/11
A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar jiya, ya bukaci dukkanin bangarorin rikicin kasar Libya da su dakatar da bude wuta.
Lambar Labari: 3483629 Ranar Watsawa : 2019/05/11
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai sarki a tarayyar Njeriya a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3483628 Ranar Watsawa : 2019/05/11
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da buda baki mafi girma a kasar Masar a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483627 Ranar Watsawa : 2019/05/10
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani shfain kwafin kur’ani mai tsarki a baje kolin birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa mai shekaru dubu.
Lambar Labari: 3483626 Ranar Watsawa : 2019/05/10
Hojjatol Islam Haji Ali Akbari, wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran ya bayana cewa matakin da majalisar tsaron kasa ta dauka kan dakatar da aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya ya yi daidai da maslahar kasa.
Lambar Labari: 3483625 Ranar Watsawa : 2019/05/10
Kungiyoyi masu tsananin kiyayya da addinin musulunci a kasar Amurka, sun samu taimakon da ya kai dala miliyan 125 a tsakanin shekarun 2014 zuwa 2016.
Lambar Labari: 3483624 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Dan majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana duk wani yunkuri da Amurka za ta wajen kaiwa kasar Iran harin soji da cewa, hakan zai sanya ta rasa matsayinta a duniya.
Lambar Labari: 3483622 Ranar Watsawa : 2019/05/09
An gudanar da zaman taro na malamai dam asana daga kasashe 27 na Afrika abirnin kampla na kasar Uganda, kan rawar da matasa musulmi za su iya takawa domin ci gaban Afrika.
Lambar Labari: 3483621 Ranar Watsawa : 2019/05/09
An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618 Ranar Watsawa : 2019/05/08