iqna

IQNA

Babbar cibiyar kula da ayyukan ilimin taurari ta kasar Masar ta sanar da cewa, gobe Litinin ne daya ga watan Shawwal.
Lambar Labari: 3483704    Ranar Watsawa : 2019/06/03

Sarkin musulmi Alh. Muhammadu sa’adu Abubabakr ya kirayi al’ummar msuulmi a Najeriya das u fara dubar watan shawwal daga yammacin yau Litinin.
Lambar Labari: 3483703    Ranar Watsawa : 2019/06/03

Bangaren gungun daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masallacin aqsa tare da lakada wa masu itikafi duka.
Lambar Labari: 3483702    Ranar Watsawa : 2019/06/02

Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya yi buda baki tare da musulmi a babban masallacin birnin Nairobi a daren jiya.
Lambar Labari: 3483701    Ranar Watsawa : 2019/06/02

Bangaren kasa da kasa, kwamitin masalacin annabi (SAW) da ke Madina zai dauki nauyin buda bakin musulmi rabin miliyan.
Lambar Labari: 3483700    Ranar Watsawa : 2019/06/02

Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Bangaren kasa da kasa, al'ummar Afrika ta kudu sun nuna goyon bayan ga al'umma Palastine sun kuma nemia saka sunan Laila Khaled a wani titi a kasar.
Lambar Labari: 3483698    Ranar Watsawa : 2019/06/01

An kammala gasar kur’ani mai tsarki ta duniya da aka gudanar a kasar Aljeriya tsawon mako guda.
Lambar Labari: 3483697    Ranar Watsawa : 2019/06/01

A jiya jumma’a da yamma ce shugaban kungiyar Huzbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya yi jawabi wanda aka watsi kan tsaye a tashoshin talabijin da dama a duk fadin duniya.
Lambar Labari: 3483696    Ranar Watsawa : 2019/06/01

A yau Juma’ar karshe ta watan Ramadan ana gudanar jerin gwanon ranar Quds ta duniya a kasashen Iran da kuma Iraki da Syria da kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483692    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Jami’an tsaron Isra’ila sun hana dubban musulmi gudanar da sallar Juma’a a yau a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483691    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani mai zafi kan masarautar Al Saud dangane da zargin da sarkin masarautar ya yi wa Iran na cewa tana da hannua harin Fujaira.
Lambar Labari: 3483690    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Bangaren siyasa, Shugaba Hassan Rauhani na kasar Iran ya fadi yau cewa, makircin makiya al’ummar musulmi a kan Quds da Palestine ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483689    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Kotun daukaka kara a Masar ta amince da hukuncin kisa a kan mutane 17, da kuma daurin rai da rai a kan wasu 19 kan harin majami’a.
Lambar Labari: 3483688    Ranar Watsawa : 2019/05/30

Jam’iyyar Alwifaq ta kasar Bahrain ta fitar da bayani kan zaman shugabannin larabawa a Makka.
Lambar Labari: 3483687    Ranar Watsawa : 2019/05/30

Msulmi da larabawa mazauna kasar Sweeden na shirin gudanar da tarukan ranar Quds a gobe Juma’a.
Lambar Labari: 3483685    Ranar Watsawa : 2019/05/30

Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Nuwakshut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3483684    Ranar Watsawa : 2019/05/29

Majalisar dinkin duniya ta fitar da rahoton cewa a wasu yankuna na arewa maso yammacin Najeriya, mutane kimanin dubu 20 sun bar muhallansu.
Lambar Labari: 3483683    Ranar Watsawa : 2019/05/29

Kotun kasar kasar Iraki ta yanke hukuncin kisa kan wasu ‘yan ta’addan Daesh su 3 wadanda dukkaninsu ‘yan kasar Faransa ne.
Lambar Labari: 3483682    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Wasu gungun mabiya addinin kirista sun halarci taron buda baki tare da musulmi a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3483681    Ranar Watsawa : 2019/05/28