Fadar white house a Amurka ta sanar da cewa, mai yiwuwa a jinkirata shirin nan na yarjejeniyar karni zuwa wani lokaci a nan gaba.
Lambar Labari: 3483747 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa, akalla mutane 30 sakamakon tayar da wasu bama-bamai.
Lambar Labari: 3483746 Ranar Watsawa : 2019/06/17
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon farmakin sojoji a cikin 'yan kwanakin nan ya haura zuwa 128.
Lambar Labari: 3483744 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
Lambar Labari: 3483743 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Shugaban Majalisar dokokin Iran ya ce Hukumomin Amurka sun shiga sarkakiyar Siyasa da ta zubar musu da mutunci inda suke sakin kalamai ba tare da sun auna su ba.
Lambar Labari: 3483742 Ranar Watsawa : 2019/06/16
Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.
Lambar Labari: 3483741 Ranar Watsawa : 2019/06/15
A Sudan an tuhumi hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al’bashir da laifukan cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3483740 Ranar Watsawa : 2019/06/15
Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran a yayin ganawa da sarkin Qatar a yau Tamim Bin hamad ya bayyana cewa, daya daga cikin manufofin siyasar wajen Iran shi ne kyautata alaka da kasashe makwabta.
Lambar Labari: 3483739 Ranar Watsawa : 2019/06/15
Babban malamin addini na kasar Irai ya yi gargadi kan yiwuwar sake dawowar ‘yan ta’adda na kungiyar Daesh a kasar a nan gaba.
Lambar Labari: 3483737 Ranar Watsawa : 2019/06/14
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya zargi Amurka da cewa ita ce babban hadaria yanzu ga zaman lafiyar duniya, tare da hankoron tilasta duniya baki daya bin manufofinta.
Lambar Labari: 3483736 Ranar Watsawa : 2019/06/14
Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman Palestine ya bayyana zaman Manama a matsayin wani yunkuri na share sunan Palestine.
Lambar Labari: 3483735 Ranar Watsawa : 2019/06/13
Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa akwai shakku matuka dangane da harin da aka kai yau a kan jiragen dakon mai a tekun Oman.
Lambar Labari: 3483734 Ranar Watsawa : 2019/06/13
A jiya ne Firayi ministan kasar Japan Shinzo Abe ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda yake ganawa da manyan jami’an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483733 Ranar Watsawa : 2019/06/13
Firayi ministan kasar Japan Shinzo Abe ya gana da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei a safiyar yau Jagoran juyin juya halin masa cewa babu yiwuwar tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3483732 Ranar Watsawa : 2019/06/13
Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen sun sanar da harba wani makami mai linzami kan filin jirgin saman Abha dake lardin Asir a kudu maso yammacin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483731 Ranar Watsawa : 2019/06/12
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Isra'ila sun kame wani kusa a kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta Hamas.
Lambar Labari: 3483730 Ranar Watsawa : 2019/06/11
Bangaren kasa da kasa, jamian tsaron kasar Faransa sun damke wasu mutane da ke shirin kaddamar da hare-hare a kan wuraren ibadar musulmi da na yahudawa a kasar.
Lambar Labari: 3483729 Ranar Watsawa : 2019/06/11
Kwamitin kare hakkokin musulmi na kasar Birtaniya Islamic Human Rights Council ya bukaci da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3483728 Ranar Watsawa : 2019/06/11
Bangaren kasa da kasa, an buga wata makala a kasar Uganda dangane da tarihin rayuwa da kuma gwagwarmayar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3483727 Ranar Watsawa : 2019/06/11
Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a shiga bore a yankunan palastine domin bijirewa abin da ake kira da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483726 Ranar Watsawa : 2019/06/10