iqna

IQNA

Hussain Ruyavaran:
Yanzu haka dai Amurka da Isra’ila gami da wasu daga cikin kasashen larabawa suna shirin aiwatar da abin da ake kira da yarjejeniyar karni kan batun Palastine.
Lambar Labari: 3483680    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani, ya bayyana zaman da Amurka da Isra’ila da sauaran kasashen larabawan tekun fasha za su gudanar kan yarjejeniyar karni da cewa yunkuri ne na kawar da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483679    Ranar Watsawa : 2019/05/27

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya ahlul bait ne suka taro jiya a hubbaren Imam Ali (AS) domin tunawa da zagayowar ranar shahadarsa.
Lambar Labari: 3483678    Ranar Watsawa : 2019/05/27

Kungiyar Ansarullah ta kaddamar da hare-hare da jiragen yaki marassa matuki a kan filin sauka da tashin jiragen yakin Saudiyya da ke Jizan.
Lambar Labari: 3483677    Ranar Watsawa : 2019/05/27

An bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ake gudanarwa a kowace shekara a kasar Aljeriya, tare da halartar wakilan kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483676    Ranar Watsawa : 2019/05/26

Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana ranar Quds ta wanann shekara da cewa rana ta kalubalantar yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483675    Ranar Watsawa : 2019/05/26

Bangaren kasa da kasa, kungiyar jin kai ta kasar Turkiya ta raba abinci ga mabkata a kasar Gambia domin taimaka musu a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3483674    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a gudanar da zaman taro mai take kare hakkokin al'ummar palastinu, wanda zai gudana a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483673    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, jaridar Peoples Daily a Najeriya ta buga wata makala dangane da ranar quds ta duniya.
Lambar Labari: 3483672    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, an girmama yara 200 dukkaninsu mahardata ur'ani mai sarkia lardin Alminya da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483671    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci da a kawo karshen rikicin kasar Libya cikin gaggawa ba tare da bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3483670    Ranar Watsawa : 2019/05/24

Bangaren kasa da kasa, hukumar Hizba mau kula da hakokin addini a jihar Kano ta kafa dokar hana cin a bainar jama'a a cikin fadin jihar Kano.
Lambar Labari: 3483669    Ranar Watsawa : 2019/05/24

Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame kananan yara falastinawa 4 ba da wani lafi ba.
Lambar Labari: 3483668    Ranar Watsawa : 2019/05/23

Bangaren kasa da kasa, Karim Mansuri fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da karatu a Husainiyar mutanen Lebanon a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483667    Ranar Watsawa : 2019/05/23

Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da rusa tashoshin 'yan ta'adda a garin Al'arish tare da hallaka 16 daga cikinsu.
Lambar Labari: 3483666    Ranar Watsawa : 2019/05/22

Wasu gungun yahudawa masana da kuma masu bincike sun nuan goyon bayansu ga kungiyoyin da ke yin kira da a haramta kayan Isra’ila.
Lambar Labari: 3483665    Ranar Watsawa : 2019/05/22

Babban manzon majalisar dinkind uniya a kasar Libya ya yi gargadin cewa, ci gaba da rikcii a kasar Libya, ka iya kai kasar zuwa ga tarwatsewa baki daya.
Lambar Labari: 3483664    Ranar Watsawa : 2019/05/22

Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar kasa da kasa ta yaki da tsatsauran ra’ayin addini a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483663    Ranar Watsawa : 2019/05/21

Bangaren kasa da kasa, an bude bababr gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya mai take gasar sarki Muhammad na shida a birnin Ribat na Morocco.
Lambar Labari: 3483662    Ranar Watsawa : 2019/05/21

Tattaunawa tsakanin sojoji masu mulkin kasar Sudan ya kasa kaiwa ga natija kwanaki biyu a jere kamar yadda majalisar sojojin kasar ta bayyana.
Lambar Labari: 3483661    Ranar Watsawa : 2019/05/21