Bangaren kasa da kasa, Said Shahabi daya daga cikin jagororin gwagwarmayar siyasa a Bahrain ya bayyana harin da masarautar kasar ke kaiwa kan tarukan ashura da cewa harin kabilu larabawa ne kan manzon Allah (SAW) da ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3480831 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, mai kula da harokin kare hakkin al’ummar Bahraina yankin turai ya bayyana hana gudanar da sallar Juma’a akasar da kuma tarukan a Ashura a matsayin babban zalunci.
Lambar Labari: 3480821 Ranar Watsawa : 2016/10/03
Bangaren kasa da kasa, Nasif Al-khitabi shugaban majalisar lardin Karbala ya bayyana cewa an gudanar da tarukan Ashura a cikin nasara tare da halarar mutane miliyan 6 da dubu 300.
Lambar Labari: 3393616 Ranar Watsawa : 2015/10/25
Bangaren kasa da kasa, muuslmin Najeriya a jiya sun gudanar da tarukan juyayin Ashura a birane daban-daban na kasar domin juyayin shahadar Iam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3393615 Ranar Watsawa : 2015/10/25
Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Imam Hussain (AS) ta cewa mutane miliyan 3 ne suka halarci taron Tuwairij a karbala a yau.
Lambar Labari: 3393133 Ranar Watsawa : 2015/10/24
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya halarci babban taron ranar Ashura.
Lambar Labari: 3393132 Ranar Watsawa : 2015/10/24
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin shi’a daga birnin Kualalmpour fadar mulkin kasar Malayzia mai tazarar kilo mita dubu 6 da 800 zuwa Karbala sun gudanar da sallar zuhur domin tunawa da ranar Ashura.
Lambar Labari: 3393129 Ranar Watsawa : 2015/10/24
Bangaren kasa da kasa, Mike wani kirista ne dan kasar Amurka wanda ya halarci taron juyayyin shahadar Imam Hussain (AS) a birnin Detroit na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3392952 Ranar Watsawa : 2015/10/23
Bangaren kasa da kasa, yan sunna a kasar Amurka suna gudanar da taruka a karkashin jagorancin Muhammad dabbuq wani malamin shi'ada ke gababtar da jawabai kan wannan lamari a masallatan nasu.
Lambar Labari: 3391460 Ranar Watsawa : 2015/10/21
Bangaren kasa da kasa, Professor Sashedina ya bayyana wasu manyan mutane a duniya da suka tasirantu matu da mikewar Ashura ta Imam Hussain (AS) da hakan ya hada da mutane irin su Mahatima Gandi jagoran gwagwarmayar ‘yancin India.
Lambar Labari: 3390912 Ranar Watsawa : 2015/10/20
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan Tasu'a da Ashura na Imam hussain (AS) a kasashen duniya daban-daban da suka hada da na usulmi da larabawa da kuma na turai da sauransu, domin tuwana da wannan rana ta tarihi da sadaukarwa ta Imam hussain (AS) da iyalan gidan manzo.
Lambar Labari: 1470516 Ranar Watsawa : 2014/11/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malaman addinin muslunci a kasar saudiyya ta bayyana cewa mutaen ad suka kai harin garin Ihsa a kan masu tarukan Ashura sun cancanci babbar ukuba domin sanya hakan ya zama abin lura gas aura.
Lambar Labari: 1470514 Ranar Watsawa : 2014/11/05
Bangaren kasa da kasa, Abin da ya faru a Karbala tamkar madubi ne da ya ke nuna hotunan abubuwa masu dadi da daci da su ka faru a cikinsa. Daga cikin abubuwan da su ka faru a tarihin musulunci, karbala tana da matsayi na musamman. Kumajin Imam Hussaini (A.s.) yana a matsayin fito na fito ne a tsakanin gaskiya da bata da kuma sadaukar da rai domin kare addini.
Lambar Labari: 1470083 Ranar Watsawa : 2014/11/04
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah a Lebanon ya fadi a taron daren Ashura cewa kokarin da wasu ke yi domin nuna cewa abin da ake faruwa a yankin rikicin sunna da shi’a ne hakan ba gaskiya ba ne, rikici ne tsakanin gaskiya da karya.
Lambar Labari: 1470079 Ranar Watsawa : 2014/11/04
Bangaren siyasa, an gudanar da zaman juyayi na daren Tasu'a a Huainiyar Imam khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatolla Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 1469964 Ranar Watsawa : 2014/11/03
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Iraki sun sanarcewa an fara gudanar da matakan tsaron da suka tsara don ba da kariya ga miliyoyin musulmin da za su tafi garin Karbala daga kasashen duniya daban-daban domin raya bukukuwan Ashura na Imam Hussain (AS) a karbala.
Lambar Labari: 1466858 Ranar Watsawa : 2014/11/02