yahudawan sahyuniya - Shafi 2

IQNA

Tehran (IQNA) Kalaman da limamin masallacin Haramin makka mai alfarma Abdulrahman Sudais ya yi na neman halasta kulla alaka da yahudawan Isra’ila, sun bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485157   Ranar Watsawa : 2020/09/06

Tehran (IQNA) dubban yahudawa ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a cikin birnin quds domin nuna adawa da gwamnatin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485093   Ranar Watsawa : 2020/08/16

Tehran (IQNA)n kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa harbe-harben da aka ji daga bangaren makiya ne.
Lambar Labari: 3485028   Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) yahudawa sun yi amfani da karfi kan falastinawa masu jerin gwanon lumana.
Lambar Labari: 3485021   Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) wasu gungun yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3484920   Ranar Watsawa : 2020/06/23

Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909   Ranar Watsawa : 2020/06/20

Yahudawan sahyuniya 1400 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) a gabashin Nablus.
Lambar Labari: 3484281   Ranar Watsawa : 2019/11/28

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan hubbaren Annabi Yusuf (AS) da ke kusa da garin Nablus.
Lambar Labari: 3483971   Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren kasa da kasa, Umar Albashir tsohon shugaban Sudan ya gurfana  a gaban kotu a cikin tsauraran matakan saro.
Lambar Labari: 3483970   Ranar Watsawa : 2019/08/20

A safiyar yau yahudawan daruruwan yahudawan sahyuniya suka kutsa  kai a cikin harabar masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483580   Ranar Watsawa : 2019/04/26

Minista mai kula da harkokin addini a gwamnatin Palastine ya bayyana cewa, a cikin watan Disamban da ya gabata yahudawan sahyuniya sun keta alfarmar wurare masu tsarki a cikin Palastine har sau 100.
Lambar Labari: 3483299   Ranar Watsawa : 2019/01/09

Bangaren kas ad akasa, Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.
Lambar Labari: 3483109   Ranar Watsawa : 2018/11/07

Bangaren kasa da kasa, dubban yahudawan sahyuniya ne suka kutsa kai cikin masallacin quds mai alfarma a yau.
Lambar Labari: 3482996   Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, da jijjifin safiyar yau ne gungun yahaudawan sahyuniya suka kaddamar da wani farmaki a kan makabartar annabi Yusuf.
Lambar Labari: 3482788   Ranar Watsawa : 2018/06/26

Bangaren kasa da kasa, sojojin gwamnatin yahudawan Isra’ila a cikin shirin yaki sun killace masallacin quds a yau, tare da daukar kwararan matakai kan masu gudanar da sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3482692   Ranar Watsawa : 2018/05/25

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma ake nuna fim din tarihin Imam Ali (AS) a kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3482687   Ranar Watsawa : 2018/05/23

Bangaren kasa da kasa, cibiyar addini ta Azhar da ke kasar Masar ta ware wani bangare na musamman a baje kolin littafai na duniya a Alkahira mai suna Quds.
Lambar Labari: 3482333   Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308   Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan makabartar annabi a Yusuf (AS) da ke palastine.
Lambar Labari: 3480867   Ranar Watsawa : 2016/10/20

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban malami mai bayar da fatawa na Palastinu da Quds ya yi kakkausar suka dangane da yadda yahudawan sahyunya suka keta alfarmar haramin annabi Ibrahim a birnin Khalil.
Lambar Labari: 3480824   Ranar Watsawa : 2016/10/04