iqna

IQNA

ethiopia
Dubban musulmin kasar Ethiopia sun yi xamga-zangar nuna adawa da kona masalatai da wasu ke yi.
Lambar Labari: 3484342    Ranar Watsawa : 2019/12/25

Abi Ahmad Ali Firayi ministan Ethiopia  ya yi Allawadai da kai hari kan masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3484338    Ranar Watsawa : 2019/12/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron kara wa juna sani kan kyawawan dabi’u a mahangar muslunci da kiristanci a Habasha.
Lambar Labari: 3484115    Ranar Watsawa : 2019/10/03

Bangaren kasa da kasa, Iran ta sanar da cewa za ta kara fadada alakarta da muuslmin kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482929    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, Halimi Gobo Sora wata mata ce da ta mayar da mutanen kauyensu musulmi a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482378    Ranar Watsawa : 2018/02/08

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman kur'ani mai tsarki na kasar Ethiopia a birnin Addis Ababa fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481755    Ranar Watsawa : 2017/07/31

Bangaren kasa da kasa, masana kan harkokin tarihi da abubuwan tarihi sun gano wani wuri da yake dauke da wasu abubuwa da ke nuna alakar wurin da musulmi a Ethiopia.
Lambar Labari: 3481619    Ranar Watsawa : 2017/06/17

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin amnyan jami'oin kasar Habasha ta kudiri aniyar kara fadda bincike kan sanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481314    Ranar Watsawa : 2017/03/15

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134    Ranar Watsawa : 2017/01/14

Bangaren kasa da kasa, an nada Sheikh Tahir Muhammad a matsayinsabon wakilin cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3480912    Ranar Watsawa : 2016/11/06

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron Ashura a kasar Ethiopia mai taken yunkurin 'yan adamtaka na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480842    Ranar Watsawa : 2016/10/10

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mabiya addinin muslunci a kasar Ethiopia sun nuna rashin gamsuwa da hukuncin da wata kotu ta yanke kan wasu musulmi bisa zarginsu da alaka da ta’addanci.
Lambar Labari: 3339495    Ranar Watsawa : 2015/08/05

Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Ethiopia ta fitar hukunci kan wasu mutane 17 na dauri a gidan kaso bisa zarginsu da mara baya ga kungiyar ta’addanci ta Daesh.
Lambar Labari: 3339006    Ranar Watsawa : 2015/08/04

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Ethiopia na yi watan Ramadan mai alfarma gagarumar tarba tare da gudanar da abubuwa na daban a kansa.
Lambar Labari: 3324205    Ranar Watsawa : 2015/07/06

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro a kasar Ethiopia dangane da matsayin mata a cikin addinin muslunci da kuma yadda musulunci ya ba su matsayi na musamman a cikin al’umma da kuma tarbiyantar da ita.
Lambar Labari: 1398667    Ranar Watsawa : 2014/04/22