Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618 Ranar Watsawa : 2019/05/08
Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya gabatar da jawabai dangane da shiga watan azumin ramadana mai alfarma da aka shiga.
Lambar Labari: 3483614 Ranar Watsawa : 2019/05/07
Bangaren kasa da kasa, an cimma yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Habasha kan taimaka ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3483606 Ranar Watsawa : 2019/05/05
Qatar ta nuna rashin amincewa da takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Iran.
Lambar Labari: 3483598 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, takunkuman Amurka ba za su hana kasar Iran ci gaba da sayar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya ba, duk kuwa da takunkuman kasar Amurka a kan kasarsa.
Lambar Labari: 3483596 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Bangaren siyasa, shugaban kwamitin kula da harkokin siyasar waje a majalisar dokokin kasar Iran ya yi Karin haske kan furucin Zarif.
Lambar Labari: 3483585 Ranar Watsawa : 2019/04/28
Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya ce siyasar Trump kan Iran ba za ta yi nasara ba.
Lambar Labari: 3483582 Ranar Watsawa : 2019/04/27
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya bayyana cewa, Iran ba za ta taba bari wata kasa tam aye gurbinta ba a kasuwar mai ta duniya.
Lambar Labari: 3483579 Ranar Watsawa : 2019/04/26
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa; Babu wani abu a gaban Iran idan ba turjiya da tsayin daka ba.
Lambar Labari: 3483576 Ranar Watsawa : 2019/04/25
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, matakin da Amurka ta dauka na hana sayen mai daga Iran ba zai taba wucewa ba tare da martani ba.
Lambar Labari: 3483575 Ranar Watsawa : 2019/04/25
Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa yan ta’adda sun so su dagula dangantaka mai kyau da take tsakanin kasashen Iran da Pakistan.
Lambar Labari: 3483571 Ranar Watsawa : 2019/04/23
Kasashen Iran da Pakistan na shirin kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu domin gudanar da ayyukan tsaroa kan iyakokinsu.
Lambar Labari: 3483567 Ranar Watsawa : 2019/04/22
Yan majalisar dokokin Iran sun kada kuri’u mafi rinjaye na amincewa da daftarin dokar da aka gabatar na mayar da martani akan matakin da Amurka ta dauka akan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran IRGC.
Lambar Labari: 3483553 Ranar Watsawa : 2019/04/17
Bangaren siyasa, masu halartar gasar kur’ani mai tsarkia kasar Iran sun ziyarci jagoran juyin juya halin musulunci a gidansa da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3483544 Ranar Watsawa : 2019/04/14
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai ya ce makarkashiyar da Amurka ke kullawa Rundunar IRGC da ma juyin juya halin musulinci na Iran ba zai je ko ‘ina ba.
Lambar Labari: 3483537 Ranar Watsawa : 2019/04/09
Kungiyoyin addini da farar hula a kasar Malaysia, sun bukaci da aka kai dauki ga al’ummomin kasar Iran da ambaliyar ruwa ta shafa.
Lambar Labari: 3483533 Ranar Watsawa : 2019/04/08
Bangaren kasa da kasa, Pira ministan na kasar Iraki Adel Abdul Mahadi ya iso birnin Tehran dazu da safe, domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3483523 Ranar Watsawa : 2019/04/06
Jagoran juyin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiyan Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kaddamar da yaki ne na tattalin arziki a kanta, sai dai cikin yardar Allah za ta yi nasara a kansu.
Lambar Labari: 3483480 Ranar Watsawa : 2019/03/22
Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
Lambar Labari: 3483479 Ranar Watsawa : 2019/03/21
Jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin mayar da hankali ga ayyukan bunkasa harkokin tattalin arzikin kasar ta Iran daga cikin gida.
Lambar Labari: 3483478 Ranar Watsawa : 2019/03/21