iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484876    Ranar Watsawa : 2020/06/08

Tehran (IQNA) Ggwamnatin kasarPakistan yi Allawadai da gina wurin bautar Hindus a masallacin musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484844    Ranar Watsawa : 2020/05/28

Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai a wuraren gudanar da sallar idi a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3484834    Ranar Watsawa : 2020/05/25

Tehran (IQNA) musulmi n kasar Amurka a birnin Dearborn na jihar Michigan sun raba abinci kyauta ga mabukata a ranar idi.
Lambar Labari: 3484832    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Tehran (IQNA) dan wasan kwallon kafa na duniya Karim Benzema ya taya al'ummar musulmi murnar idull Fitr.
Lambar Labari: 3484830    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterrres ya isar da sakon taya murnar salla ga dukkanin musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3484828    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) masu adawa da muslunci a  kasar Faransa sun yi rubutu na barazanar kisan musulmi a kan bangayen masallaci a Cholet.
Lambar Labari: 3484822    Ranar Watsawa : 2020/05/21

Tehran (IQNA) kasar Pakistan daya ce daga cikin manyan kasashen musulmi wadanda suke gudanar da lamurra na addinin watan ramadan.
Lambar Labari: 3484811    Ranar Watsawa : 2020/05/18

Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya.
Lambar Labari: 3484797    Ranar Watsawa : 2020/05/14

Tehran (IQNA) Yanayin watan Ramadan mai alfarma  a tsakanin musulmi n India.
Lambar Labari: 3484779    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi tir da nuna kyama ga wasu mutane da sunan kyamar corona.
Lambar Labari: 3484776    Ranar Watsawa : 2020/05/08

Tehran (IQNA) ‘yan sandan kasar Afirka ta kudu sun baiwa musulmi hakuri lan cin zarafin da wani dan sanda ya yi a kan addinin musulunci.
Lambar Labari: 3484750    Ranar Watsawa : 2020/04/27

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya ya isar da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma ga al’ummomin muuslmi na duniya.
Lambar Labari: 3484741    Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) a kasar Saliyo mabiya addinan musulunci da kiristanci sun fitar da littafi na hadin gwiwa kan yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484717    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Tehran (IQNA) ana hada gawawwakin musulmi da corona ta kashe domin yi musu kabarin bai daya a kudu maso gabashin birnin Landan.
Lambar Labari: 3484712    Ranar Watsawa : 2020/04/14

Tehran (IQNA) Mutanen Amurka sun girmama wani likita musulmi wanda ya samar da wata na’ura wadda take taimaka ma masu fama da corona wajen lumfashi.
Lambar Labari: 3484709    Ranar Watsawa : 2020/04/13

Tehran (IQNA) cibiyar Azahar ta fitar da fatawar haramta cin zarafi ko keta alfarmar masu dauke da cutar corona.
Lambar Labari: 3484704    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) Abdulma’abud Shaudari daya ne daga cikin kwararrun likitoci a kasar Burtaniya ya rasu bayan kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3484697    Ranar Watsawa : 2020/04/10

Tehran (IQNA) a Jamus an yaba da irin gagarumar gudunmawar da malaman musumi suke bayarwa wajen dakile yaduwar corona a duniya.
Lambar Labari: 3484665    Ranar Watsawa : 2020/03/28