iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
Lambar Labari: 3483393    Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa sa da kasa, dubban mutane sun tsere daga hare-haren ta’addancin kungiyar Boko Haram daga Najeriya zuwa Kamaru.
Lambar Labari: 3483341    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmi ta Az-zahraa Islamic Centre da ke birnin Richmond na kasar Canada, za ta gudanar da wani shiri bayyanawa mabiya addinai yadda ake ibada a muslunci.
Lambar Labari: 3483314    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Mahjalisar dokokin kasar India ta amince da wani daftarin kudiri da ke nuna wariya ga musulmi da aka gabatar mata.
Lambar Labari: 3483300    Ranar Watsawa : 2019/01/09

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kirista  akasar Masar sun nuna cikakken goyon bayansu ga shirin gwamnatin kasar na karfafa alaka da kyakkyawar zamantakewa tsakanin dukkanin al’ummar Masar.
Lambar Labari: 3483269    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Musulmin kasar Birtaniya sun shiga cikin sahun masu taimaka ma marassa galihu a kasar a lokacin gudanar da bukukuwan kirsimati a kasar, wadda mafi yawan al'ummarta mabiya addinin kirista ne.
Lambar Labari: 3483249    Ranar Watsawa : 2018/12/24

Rundunar sojojin kasar Myanmar ta sanar da dakatar da bude wuta kan yankunan musulmi n Rohingya har tsawon watanni hudu masu zuwa.
Lambar Labari: 3483241    Ranar Watsawa : 2018/12/22

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar China ta bayyana musulmi n Uyghur a matsayin babbar barazana a gare ta, inda take danganta su da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483238    Ranar Watsawa : 2018/12/21

Uzbekistan ita ce kasa da tafi yawan a kasashen Asia ta tsakiya, kuma babban birninta shi nr Tashkent, kuma yawan musulmi ya kai kashi 79 cikin dari a kasar.
Lambar Labari: 3483230    Ranar Watsawa : 2018/12/19

A yau ana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a kasashen duniya daban-daban, na musulmi da ma wadanda ban a muslmi ba.
Lambar Labari: 3483138    Ranar Watsawa : 2018/11/20

Bangaren kasa da kasa, An kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3483040    Ranar Watsawa : 2018/10/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China tana yin liken asiri a kan ‘yan kasar mabiya addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482975    Ranar Watsawa : 2018/09/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron na shekara-shekara namatasa musulmi ‘yan Ahmadiyyah a Ghana.
Lambar Labari: 3482956    Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, kamfanin inshorar lafiya mallakin musulmi n kasar Kenya ya samu karbuwa a tsakanin al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3482954    Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, gwanatin kasar Kenya na da shirin fara koyar da kur’ani mai tsarkia  gidajen kaso ga musulmi .
Lambar Labari: 3482909    Ranar Watsawa : 2018/08/20

Sakon Jagora Ga Mahajjatan Bana:
Bangaren siyasa, an karanta sakon jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a yau a lokacin gudanar da tsayuwar Arafah, inda ya isa da sakonsa da ke dauke da jan hankali ga al’ummar musulmi kan kalubalen da ke a gabansu.
Lambar Labari: 3482908    Ranar Watsawa : 2018/08/20

Bangaren kasa da kasa, a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482907    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China ta saka wata alama kan katunan ‘alhazan kasar da za su sauke farali a bana.
Lambar Labari: 3482867    Ranar Watsawa : 2018/08/06

Bangaren kasa da kasa, alaka na ci gaba da kara habbaka tsakanin Iran da jami’oin addini na kiristanci da musulunci a kasar Kenya
Lambar Labari: 3482838    Ranar Watsawa : 2018/07/21

Bangaren kasa da kasa, an kame wani mutum dan shekaru 35 da yake aikewa da wasiku yana yi musulmi barazana a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482754    Ranar Watsawa : 2018/06/13