Tehran (IQNA) A ci gaba da tashe-tashen hankula a yankunan musulmi a kasar India ya zuwa yanzu mutane hudu ne suka rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3484567 Ranar Watsawa : 2020/02/27
Tehran – (IQNA) sakamakon wani bayani da aka samu kan yiwuwar dana bam a masallacin Fateh a kasar Jamus, an killace massalacin.
Lambar Labari: 3484562 Ranar Watsawa : 2020/02/26
Mutane bakwai sun mutu a yayin jerin gwanon kin jinin Donald Trump a birnin New Delhi.
Lambar Labari: 3484559 Ranar Watsawa : 2020/02/25
Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Argentina na kokarin yada addinin musulunci a kasar da ma yankin latin.
Lambar Labari: 3484544 Ranar Watsawa : 2020/02/20
Tehran – IQNA, kungiyoyin kare hakkin bil adama a Najeriya sun yaba wa jami’an tsaro kan cafke mutumin da ya dana bam a coci a Kaduna bayan an zargi musulmi kan hakan.
Lambar Labari: 3484530 Ranar Watsawa : 2020/02/17
Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3484498 Ranar Watsawa : 2020/02/08
Musulmin kasar Canada na cibiyar (ILEAD) za su gudanar da wani zama mai taken karfafa zamantakewa tsakanin musulmi da sauran al'ummomi.
Lambar Labari: 3484497 Ranar Watsawa : 2020/02/08
Rafael Wasil shugaban majami’ar Azra da ke garin Dikranis ya sumbaci hannun Sheikh Taha Al-Nu’umani.
Lambar Labari: 3484436 Ranar Watsawa : 2020/01/20
Masu fada da yada kyamar musuunci a cibiyar Azhar sun yi tir da Geert Wilders mai kyamar musulunci a Holland.
Lambar Labari: 3484362 Ranar Watsawa : 2019/12/31
Bangaren kasa da kasa, an kammala bababn taron musulmi n kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484359 Ranar Watsawa : 2019/12/30
Ana gudanar da tarukan kirsimati a yankin zirin Gaza na Falastinu tare da halartar kiristoci da musulmi .
Lambar Labari: 3484349 Ranar Watsawa : 2019/12/26
Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Lambar Labari: 3484325 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi .
Lambar Labari: 3484277 Ranar Watsawa : 2019/11/27
Bangaren kasa da kasa, musulmi a wasu yankunan kudu maso yammacin Najeriya sun bukaci a kara yawan kotunan muslunci.
Lambar Labari: 3484272 Ranar Watsawa : 2019/11/25
Bagaren kasa da kasa, wata cibiyar bayar da shawarwari ga mata musulmi a kasar Canada ta fara.
Lambar Labari: 3484262 Ranar Watsawa : 2019/11/21
Bangaren kasa da kasa, za a kaddamar da wani littafi mai suna zama musulmi a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484256 Ranar Watsawa : 2019/11/19
An kafa wani kawance na kungiyoyi 30 domin yaki da nuna kyama ga musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3484249 Ranar Watsawa : 2019/11/17
Wani masani daga kasar Mauritania a zantawa da IQNA ya bayyana cewa, dole ne a yi koyi da ma’aiki matukar ana biyayya gare shi.
Lambar Labari: 3484247 Ranar Watsawa : 2019/11/16