Amurkawa da dama ne suka gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da sabuwar dokar gwamnatin India da ke nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484459 Ranar Watsawa : 2020/01/28
Sayyid Muqtada daya daga cikin masu fada a ji a kasar Iraki, ya kirayi miliyoyin al’ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga kan Amurka.
Lambar Labari: 3484417 Ranar Watsawa : 2020/01/15
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da tarukan ranar Imam Hussain (AS) a birnin San Francisco na jihar California a Amurka.
Lambar Labari: 3484124 Ranar Watsawa : 2019/10/06
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun gudanar da jerin gwano domin jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi a New York.
Lambar Labari: 3484084 Ranar Watsawa : 2019/09/24
Bangaren kasa da kasa, dubban Falasinawa ne suka gudanar da gangamia cikin sansanonin su da ke kasashe makwabta domin nuna rashin aminewa da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483760 Ranar Watsawa : 2019/06/21
Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
Lambar Labari: 3483743 Ranar Watsawa : 2019/06/16
An fara gudanar da bore da yajin aiki a fadin kasar Sudan da nufin tilasta ma sojojin kasar mika mulki ga hannun fara hula.
Lambar Labari: 3483723 Ranar Watsawa : 2019/06/09
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
Lambar Labari: 3482898 Ranar Watsawa : 2018/08/16
Bangaren kas da kasa, majami’oin mabiya addinin kirista akasar Zimbabwe za su gudanar da jerin gwano n neman a yi zabe cikin cikin sulhu.
Lambar Labari: 3482842 Ranar Watsawa : 2018/07/23
Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwano domin neman a saki fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar.
Lambar Labari: 3481860 Ranar Watsawa : 2017/09/03
Bangaren kasa da kasa, masarautar Bahrain ta ta kame fararen hula 17 da suka hada da kanann yara a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3481270 Ranar Watsawa : 2017/02/28
Bangaren kasa da kasa, dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481248 Ranar Watsawa : 2017/02/20