iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an kame sojoji 9 da ake zargin suna da hannua  kisan da aka yi wa fararen hula garin Umdurman.
Lambar Labari: 3483904    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa matsugunnan yahudawa za su ci gaba da kasance cikin Isra’ila.
Lambar Labari: 3483903    Ranar Watsawa : 2019/08/01

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) a London.
Lambar Labari: 3483902    Ranar Watsawa : 2019/08/01

Bangaren siyasa, Muhammad jawad Zarfi wanda Amurkan ta shigar da sunansa a cikin jerin sunayen mutanen da ta kakabawa takunkumi, ya bayyana cewa:
Lambar Labari: 3483901    Ranar Watsawa : 2019/08/01

Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare hakkin bil adama na MDD ya bukaci a gudanar da bicike kan harbin wani yaro da sojojin Isra’ila suka yi.
Lambar Labari: 3483899    Ranar Watsawa : 2019/07/31

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta mayar da martani kan hare-haren Saudiyya a Saada.
Lambar Labari: 3483898    Ranar Watsawa : 2019/07/31

Bangaren siyasa Ofishin jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayana matsayar jagora kan kisan da gwamnatin Baharai ta yiwa matasa biyu a cikin yan kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483897    Ranar Watsawa : 2019/07/31

Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran, ya yi tir da mummunan harin da kawancen da Saudiyya take jagoranta ya kai a garin Sa’aada wanda ya yi sanadin kashe fararen hula masu yawa.
Lambar Labari: 3483895    Ranar Watsawa : 2019/07/30

Gwamnatin tarayar Najeriya ta sami umurnin kotu na haramta harka islamiya ta Najeriya wacce aka fi saninta da IMN.
Lambar Labari: 3483894    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren siyasa, Mataimakin shugaban kasar Iran Ishaq Jehangiri ya bayyana cewa; dakatar da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya da Iran ta yi, shi ma bangare ne na yin aiki da yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3483893    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren kasa da kasa, kotun Kaduna da ke sauarren shari’ar Sheikh Ibrahim Zakzaky ta dage sauraren shari’ar har zuwa ranar 5 ga watan Agusta mai kamawa.
Lambar Labari: 3483892    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rouhani ya dora alhakin tashe-tashen hankula da suke faruwa a gabas ta tsakiya a kan sijojin kasashen ketare da ke yankin.
Lambar Labari: 3483891    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da janazar shugaban kasar Tunisia tare da halartar shugabannin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483890    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Bnagaren kasa da kasa, Isra’ila na shirin yin amfani da kudade domin kwadaitar da wasu kasashe domin su mayar da ofisoshin jakadancinsu zuwa birnin Quds.
Lambar Labari: 3483889    Ranar Watsawa : 2019/07/28

Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa akan wasu matasa masu fafutuka sabosa ra'ayoyinsu na siyasa.
Lambar Labari: 3483887    Ranar Watsawa : 2019/07/27

Bangaren kasa da kasa, Hukumomin kiwan lafiya na Saudiyya, sun haramta wa musulmin jamhuriya Demokuradiyya Congo, zuwa kasar domin sauke farali a bana.
Lambar Labari: 3483886    Ranar Watsawa : 2019/07/27

Bangaren kasa da kasa, dakin ajiye kayan tarihin musulunci na kasar Malayzia an kafa shi ne tun a cikin shekara ta 1998.
Lambar Labari: 3483885    Ranar Watsawa : 2019/07/27

Bangaren kasa da kasa, Iham Omar ‘yar majalisar dokokin kasar Amurka ta bayyana yin tir da kalaman wariya na Trump bai wadatar ba.
Lambar Labari: 3483883    Ranar Watsawa : 2019/07/26

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi na’a da kalaman shugaban falastinawa Mahmud Abbas dangane da dakatar da duk wata alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3483882    Ranar Watsawa : 2019/07/26

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano a kasar Afrika da ta kudu domin kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Lambar Labari: 3483881    Ranar Watsawa : 2019/07/26