iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an kai harin ta'addanci a wata majami'a a Burkina Faso da ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 6..
Lambar Labari: 3483634    Ranar Watsawa : 2019/05/12

Bangaren kasa da kasa, wasu abubuan sun fashea wata tashar jiragen ruwa a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483633    Ranar Watsawa : 2019/05/12

Feqhizadeh ya ce:
An bude babban baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 27 a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran, tare da gabatar da sabbin tsare-tsare a bangarori 126 da ake gudanar da baje kolin a kansu.
Lambar Labari: 3483632    Ranar Watsawa : 2019/05/12

Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta yi kira zuwa karfafa 'yan uwantaka tsakanin mabiyan addinain kiristanci da kuma musulucni a fadin duniya.
Lambar Labari: 3483631    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Dubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483630    Ranar Watsawa : 2019/05/11

A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar jiya, ya bukaci dukkanin bangarorin rikicin kasar Libya da su dakatar da bude wuta.
Lambar Labari: 3483629    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai sarki a tarayyar Njeriya a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3483628    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da buda baki mafi girma  a kasar Masar a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483627    Ranar Watsawa : 2019/05/10

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani shfain kwafin kur’ani mai tsarki a baje kolin birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa mai shekaru dubu.
Lambar Labari: 3483626    Ranar Watsawa : 2019/05/10

Hojjatol Islam Haji Ali Akbari, wanda ya jagoranci sallar juma’a  a birnin Tehran ya bayana cewa matakin da majalisar tsaron kasa ta dauka kan dakatar da aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya ya yi daidai da maslahar kasa.
Lambar Labari: 3483625    Ranar Watsawa : 2019/05/10

Kungiyoyi masu tsananin kiyayya da addinin musulunci a kasar Amurka, sun samu taimakon da ya kai dala miliyan 125 a tsakanin shekarun 2014 zuwa 2016.
Lambar Labari: 3483624    Ranar Watsawa : 2019/05/09

Dan majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana duk wani yunkuri da Amurka za ta wajen kaiwa kasar Iran harin soji da cewa, hakan zai sanya ta rasa matsayinta a duniya.
Lambar Labari: 3483622    Ranar Watsawa : 2019/05/09

An gudanar da zaman taro na malamai dam asana daga kasashe 27 na Afrika  abirnin kampla na kasar Uganda, kan rawar da matasa musulmi za su iya takawa domin ci gaban Afrika.
Lambar Labari: 3483621    Ranar Watsawa : 2019/05/09

An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620    Ranar Watsawa : 2019/05/09

Ofishin firayi ministan kasar Iraki ya fitar da bayani kan zyarar da sakatarn harkokin wajen Amurka ya kai a daren jiya a kasar.
Lambar Labari: 3483619    Ranar Watsawa : 2019/05/08

Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618    Ranar Watsawa : 2019/05/08

'Yan sandan Sri Lanka sun sanar da cewa sun samu nasarar kame dukkanin wadanda suke da hannu a hare-haren da yi ajalin mutane 257 a kasar.
Lambar Labari: 3483616    Ranar Watsawa : 2019/05/07

Gwamnatin kasar Sin tana daukar matakai na takura musulmi tare da tauye hakkokinsu na addini musamman a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483615    Ranar Watsawa : 2019/05/07

Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya gabatar da jawabai dangane da shiga watan azumin ramadana mai alfarma da aka shiga.
Lambar Labari: 3483614    Ranar Watsawa : 2019/05/07

Bangaren kasa da kasa, kakakin kungiyar ajbhar dimukradiyya a Falastinu ya sanar da cewa an cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta tsakanin bangaren Isra’ila da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483613    Ranar Watsawa : 2019/05/06