Bangaren kasada kasa, sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeoya bayyana cewa har yanzu Saudiyya ba ta bayar da wani gamsashen bayani ba kan kisan gillar da aka yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483091 Ranar Watsawa : 2018/11/01
Bangaren kasa da kasa, Wani babban jami'i a cikin gwamnatin Saudiyya ya fallasa yadda aka shirya kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483063 Ranar Watsawa : 2018/10/21
Bangaren kasa da kasa, hukumar tallafawa kananan yara ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kananan yara a kasar Yemen suna cikin mawuyacin hali.
Lambar Labari: 3483034 Ranar Watsawa : 2018/10/08
Bangaren kasa da kasa, Sakamakon farko na binciken da 'yan sandan kasar Turkiya suka gudanar kan bacewar fitaccen dan jaridar Saudiyya mai sukar gwamnati na nuni da cewa, an kashe shi ne a cikin karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke Istanbul.
Lambar Labari: 3483031 Ranar Watsawa : 2018/10/07
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai sarki ta duniya a karo na arbain a kasar saudiyya .
Lambar Labari: 3483027 Ranar Watsawa : 2018/10/04
Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu sannanun malaman wahabiya imanin 60 da masarautar Saudiyya take tsare da su, mafi yawa daga cikinsu ana tuhumarsu da laifin kin jinin salon siyasar Muhammad Bin Salamn ne.
Lambar Labari: 3483009 Ranar Watsawa : 2018/09/24
Kungiyar tallafawa yara ta Save the Children ta ce fiye da yara miliyan biyar ne ke fuskantar barazanar yunwa a daidai lokacin da rikicin kasar ke kara kamari kuma farashin kayan abinci ya yi tashin gwaron zabo.
Lambar Labari: 3482997 Ranar Watsawa : 2018/09/19
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar Saudiyya sun awon gaba da Sheikh Saleh Al Talib daya daga cikin limaman masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482916 Ranar Watsawa : 2018/08/23
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali.
Lambar Labari: 3482905 Ranar Watsawa : 2018/08/19
Bangaren kasa da kasa, mahajjata sun fara shiga Mina a yau domin fara shirin tarwiyyah inda hakan za a su yi tsayuwar arafah.
Lambar Labari: 3482904 Ranar Watsawa : 2018/08/19
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Saudiyya ta bayar da kudi dalar Amurka milyan 100 ga kawancen Amurka da ke yaki a Syria.
Lambar Labari: 3482900 Ranar Watsawa : 2018/08/17
Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3482895 Ranar Watsawa : 2018/08/15
Bangaren kasa da kasa, Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
Lambar Labari: 3482893 Ranar Watsawa : 2018/08/14
Bangaren kasa da kasa, Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan lardunan Sa'adah da Hudaidah da suke kasar Yamen.
Lambar Labari: 3482869 Ranar Watsawa : 2018/08/06
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da ayyukan hajji ta kasar Saudiyya ta ce 'yan jarida 800 za su gudanar da ayyukan bayar da rahotanni a lokacin aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3482857 Ranar Watsawa : 2018/08/03
Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun samu nasarar mayar da martani kan mayakan ‘yanmamaya a yammacin kasar ta Yemen.
Lambar Labari: 3482804 Ranar Watsawa : 2018/07/03
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Muhammad Bin Rashid a hadaddiyar daular larabawa tare da cibiyar buga kur’anai ta Saudiyya za su buga tafsiran kur’ani.
Lambar Labari: 3482746 Ranar Watsawa : 2018/06/10
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa yariman Saudiyya Bin Salman a shirye yake ya kasha ko dala biliyan nawa ne domin yaki a kasar Iran.
Lambar Labari: 3482621 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen sun harba makamai masu linzami guda 8 zuwa Jizan da ke kudancin saudiyya .
Lambar Labari: 3482613 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen tare da mayakan Ansarullah sun harba makamai masu linzami kan yankin tsaro na Al-faisal da ke gundumar Jazan a Saudiyya.
Lambar Labari: 3482565 Ranar Watsawa : 2018/04/13