iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a sake gina wasu dadaddun masallatai a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484420    Ranar Watsawa : 2020/01/16

Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
Lambar Labari: 3484270    Ranar Watsawa : 2019/11/24

Bangaren kasa da kasa, an kai hari da makaman da ake zaton na roka ne a kan jirgin ruwan dakon main a Iran a kusa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484144    Ranar Watsawa : 2019/10/11

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta fitar da wani bayani wanda a cikinsa ta bayyana matsayarta kan cikar shekara da kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484112    Ranar Watsawa : 2019/10/02

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa babbar manufarsu ita ce tabbatar da zaman lafiya a Yemen.
Lambar Labari: 3484107    Ranar Watsawa : 2019/10/01

An samu tashin gobara a tashar jiragen kasa na birnin Jeddah dake kasar Saudiya
Lambar Labari: 3484104    Ranar Watsawa : 2019/09/30

Bangaren kasa da kasa, sojojin Yemen tare da dakarun sa kai na kabilun kasar sun kame sojojin Saudiyya sama da dubu biyu.
Lambar Labari: 3484101    Ranar Watsawa : 2019/09/29

Jiragen yakin kasar Saudiyya sun kashe fararen hula 16 a hare-haren ad suka kai yau a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484082    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Wasu hare-hare da jiragen yakin gwamnatin Saudiyya suka kaddamar a Yemen ya yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 5.
Lambar Labari: 3484080    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Kakakin dakarun kasar Yemen ya gargadi Saudiyya da UAE da cewa idan suna son su zauna lafiya su daina kai hari a Yemen.
Lambar Labari: 3484066    Ranar Watsawa : 2019/09/19

Bangaren kasa da kasa, a daren Asabar da ta gabata ce sojoji da dakarun sa kai na Yemen suka kaddamar da harin ramuwar gayya a kan Saudiyya.
Lambar Labari: 3484059    Ranar Watsawa : 2019/09/17

Bangaren siyasa, Msawi ya ce; zargin Iran da hannu a harin da aka kai kan kamfanin Aramco babu wata hujja a kansa.
Lambar Labari: 3484055    Ranar Watsawa : 2019/09/16

Bangaren kasa da kasa, kakakin rundunar sojin Yemen ya sanar da mayar da martani kan hare-haren Saudiyya.
Lambar Labari: 3484053    Ranar Watsawa : 2019/09/15

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatun kur’ani mai tsarki ta duniya akasar saudiyya inda dan Falastinu ya zo na uku.
Lambar Labari: 3484042    Ranar Watsawa : 2019/09/12

Bangaen kasa da kasa, dakaun Yemen tare da dakarun sa kai na Ansarullah sun kai hari kan filin jiragen sama na Najran.
Lambar Labari: 3484016    Ranar Watsawa : 2019/09/04

Bangaren kasa da kasa, kasashe dari da uku ne za su halarci gasar kur’ani karo na 41  a birnin Makka kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483988    Ranar Watsawa : 2019/08/26

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun mayar da munanan hare-hare da jirage marassa matuki a kan babban kamfanin man fetur na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483959    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin ilimi a Saudiyya na shirin samar da bangaren bincike kan ilmomin kur’ani a wasu jami’oin kasar.
Lambar Labari: 3483920    Ranar Watsawa : 2019/08/06

Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin kur'ani mai tsarki da aka fara bgawa a birnin Makka.
Lambar Labari: 3483907    Ranar Watsawa : 2019/08/03

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta mayar da martani kan hare-haren Saudiyya a Saada.
Lambar Labari: 3483898    Ranar Watsawa : 2019/07/31