iqna

IQNA

Tehran (IQNA) wani abu mai fashewa da aka dasa a makabartar da ba ta musulmi ba a birnin Jidda na Saudiyya, ya fashe.
Lambar Labari: 3485356    Ranar Watsawa : 2020/11/11

Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 6 ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3485280    Ranar Watsawa : 2020/10/16

Tehran (IQNA) Sojojin hayar gwamnatin Saudiyya sun kashe mata biyu fararen hula hula a cikin lardin Al-daidah na kasar Yemen tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3485235    Ranar Watsawa : 2020/10/01

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta bukaci mahukuntan Saudiyya da su saki Muhammad Khidri.
Lambar Labari: 3485081    Ranar Watsawa : 2020/08/13

Tehran (IQNA) a karon farko an yi amfani da tufafin Ihrami da aka samar daga fasahar Nanu a aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3485053    Ranar Watsawa : 2020/08/04

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, ya zuwa dai ba a samu bullar cutar corona tsakanin masu gudanar da aikin hajji ba.
Lambar Labari: 3485038    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Tehran (IQNA) maniyyata sun isa birnin Makka domin shirin fara aikin hajji, duk da cewa yanayin na bana ya sha banban da sauran shekaru.
Lambar Labari: 3485023    Ranar Watsawa : 2020/07/26

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya yi tir da Allawadai da hare-haren Saudiyya a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484993    Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IWNA) Mutane Da Dama Da Su Ka Hada Mata Da Kananan Yara Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya
Lambar Labari: 3484991    Ranar Watsawa : 2020/07/16

Tehran (IQNA) Hamas ta yi Allawadai da wani rahoton tashar Saudiyya da ke kokarin aibata kungiyar ta Hamas.
Lambar Labari: 3484987    Ranar Watsawa : 2020/07/15

Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a  jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) Malaman addini a kasar Bahrain sun yi allawadai da cin zarafin malaman addini a kasar Iraki da jiridar kasar Saudiyya ta yi.
Lambar Labari: 3484956    Ranar Watsawa : 2020/07/06

Tehran (IQNA) ci gaba da tsare manyan jiragen ruwa da suke dauke da makamashi tare da hana su isa kasar Yemen, hakan na yin barazana ga rayuwan al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484940    Ranar Watsawa : 2020/07/01

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Abbas Musawi ne ya bayyana cewa mika wuya ga manufofin Amurka ba zai kawo tsaro a gabas ta tsakiya ba.
Lambar Labari: 3484938    Ranar Watsawa : 2020/06/30

Tehran (IQNA) wani masallaci a yankin Dammam na Saudiyya ya samar da hanyar karatun kur'ani ta Digital.
Lambar Labari: 3484917    Ranar Watsawa : 2020/06/22

Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898    Ranar Watsawa : 2020/06/15

Tehran (IQNA) sarkin Saudiyya ya amince a gudanar da wasu gyare-gyare a masallacin manzo (SAW).
Lambar Labari: 3484882    Ranar Watsawa : 2020/06/11

Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa Sheikh Mahmud Sukar babban malamin kur’ani na kasar Saudiyya rasuwa yana da shekaru 90.
Lambar Labari: 3484866    Ranar Watsawa : 2020/06/06

Tehran (IQNA) sarkin kasar Saudiyya ya bayar da umarnin bude masallatai a biranan kasar amma banda masallatan birnin Makka.
Lambar Labari: 3484839    Ranar Watsawa : 2020/05/26

Tehran (IQNA) Samra’a Muhammad Zafer Al’umairi Al-shuhari toshuwa ce ‘yar shekaru 98 da ta hardace kur’ani mai tsarki a  kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484791    Ranar Watsawa : 2020/05/13