iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, daga farkon fara ayyukan hajjin bana an gano kwafin kur’ani mai tsarki kimanin dubu 70 masu nakasua cikin kasar Saudiyyah.
Lambar Labari: 3365995    Ranar Watsawa : 2015/09/21

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyyah na shirin kulla wani makirci na yunkurin kashe Ayatollah Nimr ta hanyar kai shi gidan kaso na Jizan domin dora alhakin kashe kan kungiyar Ansarullah.
Lambar Labari: 3360209    Ranar Watsawa : 2015/09/07

Bangaren kasa da kasa, Bayan Tunisia Sadiyyah ta sanar da cewa akiwai kure dangane da batun ganin watan Idin Fitr.
Lambar Labari: 3331509    Ranar Watsawa : 2015/07/20

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da jerin gwano a yankunan gbashin kasar Saudiyyah domin nuna rashin amincewa da hari kan masallacin Imam Ali (AS)
Lambar Labari: 3306868    Ranar Watsawa : 2015/05/23

Bangaren kasa da kasa, Daruruwan ‘yan Shi’an kasar Saudiyya ne suka gudanar da zanga-zanga a garin Awamiyah da ke gabashin kasar domin nuna goyon baya ga Ayatollah Baqer Nimr.
Lambar Labari: 3304012    Ranar Watsawa : 2015/05/15

Bangaren kasa da kasa, wata majiya daga yankin Alawamiyyah na gabacin kasar Saudiyyah ta tababtar da mahukuntan kasar sun dakatar da zartar da hukuncin kisa kan malamin addini na kasar Ayatollah Baqer Namir.
Lambar Labari: 3299706    Ranar Watsawa : 2015/05/13

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar a yankin Awamiyyah da ke gabacin Saudiyyah na yan shi’a domin neman a saki Ayatollah bakir Namir da sauran fursunonin siyasa akasar.
Lambar Labari: 3274327    Ranar Watsawa : 2015/05/08

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin yayan gidan sarautar Saudiyya ya tabbatar da cewa masarautar kasar tana da hannu kai tsaye wajen kafa kungiyar ta'addanci ta Daesh da aka fi sani da ISIS.
Lambar Labari: 1463121    Ranar Watsawa : 2014/10/23