iqna

IQNA

Bangaren ksa da kasa, Amnesty Internatinal ta yi kakkausar a kan masarautar 'ya'yan Saud da ke rike da madafun iko a kasar Saudiyya, dangane da kisan fararen hula masu nuna adawa da salon mulkinsu.
Lambar Labari: 3481695    Ranar Watsawa : 2017/07/13

Bangaren kasa da kasa, an gudana da taron tunawa da shahid Amin Muhammad Al Hani a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala na Iraki.
Lambar Labari: 3481681    Ranar Watsawa : 2017/07/08

Bangaren kasa da kasa, an kwace wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga surat fatiha amma tana faraway surat mudassir a Saudiyya.
Lambar Labari: 3481653    Ranar Watsawa : 2017/06/29

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Sweden sun yi tir da Allah wadai da gaisawar da sarkin Saudiyya ya yi da matar shugaban Amurka Donald Trump.
Lambar Labari: 3481553    Ranar Watsawa : 2017/05/26

Bangaren kasa da kasa, bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3481545    Ranar Watsawa : 2017/05/24

Cibiyar Musulmin Amurka Kan Jawabin Trump
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin Amurka ta mayar da martani dangane da kalaman Donald Trump a gaban taron da Saudiyya ta kira a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3481539    Ranar Watsawa : 2017/05/22

Bangaren kasa da kasa, dakarun masarautar ‘ya’yan gidan saud sun kaddamar da farmaki a kan yankin Awamiyya da ke cikin gunduar Qatif a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3481502    Ranar Watsawa : 2017/05/10

Bangaren kasa da kasa, babban malamin masarautar ‘ya’yan saud ya kira cibiyar muslunci ta Azhar da malaman da ke cikinta da cewa maha’inta ne.
Lambar Labari: 3481461    Ranar Watsawa : 2017/05/03

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Jordan ta hana raba wani kur'ani da aka buga akasar saudiyya h saboda wasu kura-kurai wajen bugunsa.
Lambar Labari: 3481417    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Bangaren kasa da kasa mahukuntan kasar Saudiyya sun kasha 'ya'yan ammin shahid Sheikh Nimr su biyu a yankin Ramis da ke cikin gundumar Alawamiyya a gabashin saudiyya h.
Lambar Labari: 3481356    Ranar Watsawa : 2017/03/29

Bangaren kasa da kasa, wani mutum dan Saudiyya da aka bayyana cewa yana fama da tabin hankali ya so cinnawa zanen dake lulube da masallacin Ka'aba mai tsarki.
Lambar Labari: 3481210    Ranar Watsawa : 2017/02/07

Bangaren kasa da kasa, Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3481063    Ranar Watsawa : 2016/12/23

Bangaren kasa da kasa, Ministan mai kula da harkokin addini a kasar Tunisia ya rasa kujerarsa sakamakon kakkausar sukar da ya yi a jiya a kan akidar wahabiyanci da kuma tushensa.
Lambar Labari: 3480907    Ranar Watsawa : 2016/11/04

Bangaren kasa da kasa, kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Masar ya sanar da dakatar da zuwa umrah a kasar saudiyya har sai abin da hali ya yi.
Lambar Labari: 3480854    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ammar Hakim ya mayar da martini mai zafi kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi kan fararen hula musulmi a Yemen.
Lambar Labari: 3480844    Ranar Watsawa : 2016/10/10

Bangaren kasa da kasa, sakamakon saka kudade masu tarin yawa da Saudiyya ke yi a kasar Tunisia hakan ya sanya wahabiyanci yana yaduwa a kasar matuka.
Lambar Labari: 3480817    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Bangaren kasa da kasa, gungun matasa 14 ga watan Fabrairu ya mayar da martini kan kame alhazan Bahrain a Saudiyya.
Lambar Labari: 3480794    Ranar Watsawa : 2016/09/19

Bangaren kasa da kasa, tsohon shugaban hukumar liken asirin kasar Saudiyya kafin faruwar harin 11/9 ya bayyana cewa za su kashe yan shi’a kamar yadda Nazy ta kashe yahudawa.
Lambar Labari: 3461862    Ranar Watsawa : 2015/12/09

Bangaren kasa da kasa, Abdussamad bin Umar Muhammad dan kasar Somalia shi ne mafi karancin shekaru a gasar kur’ani ta kasa da kasa a Saudiyyah.
Lambar Labari: 3446389    Ranar Watsawa : 2015/11/09

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake fara gudanar da gasar karatu da harda da kuma tafsirin kur’ani mai tsarki karo na 37 ta kasarSaudiyya a birnin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3444466    Ranar Watsawa : 2015/11/07