Tehran (IQNA) ci gaba da tsare manyan jiragen ruwa da suke dauke da makamashi tare da hana su isa kasar Yemen, hakan na yin barazana ga rayuwan al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484940 Ranar Watsawa : 2020/07/01
Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Abbas Musawi ne ya bayyana cewa mika wuya ga manufofin Amurka ba zai kawo tsaro a gabas ta tsakiya ba.
Lambar Labari: 3484938 Ranar Watsawa : 2020/06/30
Tehran (IQNA) wani masallaci a yankin Dammam na Saudiyya ya samar da hanyar karatun kur'ani ta Digital.
Lambar Labari: 3484917 Ranar Watsawa : 2020/06/22
Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898 Ranar Watsawa : 2020/06/15
Tehran (IQNA) sarkin Saudiyya ya amince a gudanar da wasu gyare-gyare a masallacin manzo (SAW).
Lambar Labari: 3484882 Ranar Watsawa : 2020/06/11
Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa Sheikh Mahmud Sukar babban malamin kur’ani na kasar Saudiyya rasuwa yana da shekaru 90.
Lambar Labari: 3484866 Ranar Watsawa : 2020/06/06
Tehran (IQNA) sarkin kasar Saudiyya ya bayar da umarnin bude masallatai a biranan kasar amma banda masallatan birnin Makka.
Lambar Labari: 3484839 Ranar Watsawa : 2020/05/26
Tehran (IQNA) Samra’a Muhammad Zafer Al’umairi Al-shuhari toshuwa ce ‘yar shekaru 98 da ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484791 Ranar Watsawa : 2020/05/13
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bukaci masarautar Saudiyya da ta saki Falastinawa da take tsare da su ba tare da wani dalili ba.
Lambar Labari: 3484772 Ranar Watsawa : 2020/05/07
Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrahman Al-sudais mai kula da haramin Makka da Madina ya bayyana cewa, mai yiwuwa a bude masallatan biyu a nan gaba.
Lambar Labari: 3484755 Ranar Watsawa : 2020/04/29
Tehran (IQNA) za agudanar da sallar tarawihia bana a masallacin manzon Allah (SAW) ba tare da mahalarta ba.
Lambar Labari: 3484723 Ranar Watsawa : 2020/04/18
Tehran (IQNA) masarautar Al Saud ta sanar da cewa kawancenta da ke kaddamar da hare-hare kan Yemen zai dakatar da hare-haren har tsawon makonni biyu.
Lambar Labari: 3484695 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Tehran (IQNA) Majiyar sojojin kasar Yemen ta bayyana cewa a cikin kwanaki bakawai da suka gabata, sojojin Saudiyya sun kai hare-hare kimanin 300 kan yankuna a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484693 Ranar Watsawa : 2020/04/08
Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Saudiyya sun bayar da rahotanni kan halin dake ciki a kasar dangane da batun corona.
Lambar Labari: 3484681 Ranar Watsawa : 2020/04/05
Tehran (IQNA) Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya a kasar Tunisia sun bankado wani shirin kungiyar Daesh na kai wasu munanan hare-hare a kasar.
Lambar Labari: 3484676 Ranar Watsawa : 2020/04/02
Tehran (IQNA) mahukuntan Saudiyya sun nemi musulmin duniya da su dakatar da shirye shiryen zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484673 Ranar Watsawa : 2020/04/01
Tehran (IQNA) jiragen yakin masarautar Al Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan biranen kasar Yemen a yau.
Lambar Labari: 3484669 Ranar Watsawa : 2020/03/30
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da bayar da hutu a makarantun kur’ani na kasar saboda corona.
Lambar Labari: 3484603 Ranar Watsawa : 2020/03/09
Tehran (IQNA) Jaridar Middleast ta bayar da bayanin cewa ya zuwa yanzu ‘ya’yan gidan sarauta 20 ne Muhammad Bin Salman ya bayar da umarnin kame su.
Lambar Labari: 3484601 Ranar Watsawa : 2020/03/08
Tehran – (IQNA) Ma’aikatar kula da harkokin aikin hajji da Umrah a Saudiyya ta sanar da dakatar da ayyukan Umrah.
Lambar Labari: 3484565 Ranar Watsawa : 2020/02/28