Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna yankin Bil da ke cikin gundumar Antarioa kasar Canada suna shirin fara gudanar da maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3481017 Ranar Watsawa : 2016/12/09
Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma a kasar Canada ta kudiri aniyar bayar da furanni a tashar jiragen kasa ta Alborta inda ake nuna adawa da msuulunci.
Lambar Labari: 3481013 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Canada ta shirya wani bayar da horo ga musulmi kan yadda za su fuskanci kyamar msuulmi da ake nunawa a kasar.
Lambar Labari: 3480988 Ranar Watsawa : 2016/11/30
Bangaren kasa da kasa, masu iyayya da muslunci sun kaddamar da hari kan cibiyar musulmi da ke lardin Queensland a kasar Canada.
Lambar Labari: 3480853 Ranar Watsawa : 2016/10/13
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da keta alfarmar daya daga cikin manyan masallatan birnin Alborta da ke kasar.
Lambar Labari: 3458787 Ranar Watsawa : 2015/11/30
Bangaren kasa da kasa, mazauna birnin Toronto suna gudanar da wani kamfe domin bayar da kariya ga musulmi a wuraren jama’a.
Lambar Labari: 3457472 Ranar Watsawa : 2015/11/27
Bangaren kasa da kasa, cibiyar muslunci ta Imam Hussain (AS) za ta dauki nauyin shirya tarukan juyayin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) a wani babban dakin taro a kasar Canada.
Lambar Labari: 3386084 Ranar Watsawa : 2015/10/16
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Almanyawi shugaban majalisar musulmin kasar Canada ya bkaci da a kafa wata doka da za ta hana cin zarafin addinai a kasar.
Lambar Labari: 3353317 Ranar Watsawa : 2015/08/28
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada a shekarar bana suna yin azumi mafi tsawo na sa’oi 17 wanda shi ne irinsa a cikin shekaru 33 da suka gabata.
Lambar Labari: 3318540 Ranar Watsawa : 2015/06/26
Bangaren kasa da kasa, mahukunta ayankin Kebek na kasar Canada sun fara daukar matakai na yaki da ayyukan ta’addanci ta hanayar hada karfi tare da limaman masallatai.
Lambar Labari: 3308859 Ranar Watsawa : 2015/05/29
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron tattaunawa dangane da batun matlar kyamar muslmi da ke gudana a birnin Winsdor na kasar Canada tsakanin bangarorin musulmi da na gwamnati.
Lambar Labari: 3226336 Ranar Watsawa : 2015/04/28
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin musluncia kasar Canada sun fara samun horo dangane da yadda za su mayar da martani ga masu sukar a ddinin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3219772 Ranar Watsawa : 2015/04/27
Bnagaren kasa da kasa, an gudanar da wata zanga-zangar nuna adawa da kuma la’antar kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh a jahar Alborta ta kasar Canada tare da nisanta a bin da kungiyar ke yi da muslunci.
Lambar Labari: 3036056 Ranar Watsawa : 2015/03/24
Bangaren kasa da kasa, kungiyar musulmin Calgary ta shirya wani zama domin wayar da kan wadanda ba musulmi dangane da yadda suke kallon addinin muslunci.
Lambar Labari: 2778863 Ranar Watsawa : 2015/01/29
Bangaren kasa da kasa, Shahin Naz Sadighi shugabar cibiyar kula da ayyukan mulsunci ta kasar Canada ta yi kira ga mahukuntan kasar du zama cikin fadaka dangane da aikace-aikacen kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh a kasar.
Lambar Labari: 2625594 Ranar Watsawa : 2014/12/24
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da babban taron mabiya addinin muslunci na arewacin Amurka a birnin Tronto na kasar Canada a wannan mako.
Lambar Labari: 2625119 Ranar Watsawa : 2014/12/23
Bangaren kasa da kasa, Sofiya Malik wata dalibar jami'a akasar Canada ta bayyana saka jihabin mulsunci da atke yi da cewa yana bata kariya da kuma jin cewa tana cikin aminci a tsakanin al'umma.
Lambar Labari: 2623534 Ranar Watsawa : 2014/12/20
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mutanen garin Cold Lake na kasar Canada wadanda ba musulmi suna nuna cikakken goyon bayansu ga musulmi da ake nuna musu karan tsana da cin mutuncinsu a kasar.
Lambar Labari: 1464664 Ranar Watsawa : 2014/10/27
Bangaren kasa da kasa, kwamitin limaman musulmi a kasar Canada ya yi kakkausar da yin Allawadai da ayyukan ta'addanci da kungiyar ISIS take aikatawa da sunan addinin musulunci a cikin kasashen yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 1442674 Ranar Watsawa : 2014/08/24