Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana matsalolin da aka samu a Hajjin bana yan ada alaka da sakacin masu shirya lamarin.
Lambar Labari: 3370942 Ranar Watsawa : 2015/09/26
Bangaren kasa da kasa, babban sakataen kungiyar Hibullah a kasar Lebanon ya yi shara da irin hadarin da ke tatatre da hankoron da wahabiyawa na rarraba kan al'ummar musulmi ta hanyar yada rikicin shi'a da sunna a tsakanin musulmi wanda kuma hakan bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3169192 Ranar Watsawa : 2015/04/18
Bangaren kasa da kasa, babban sakatare janar na kungiyar gwagwarmayar muslunci a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa dalilan da gidan sarautar Saudiyya ya gabatar domin kaddamar da hari kan al’ummar Yemen maganar wofi ce.
Lambar Labari: 3050350 Ranar Watsawa : 2015/03/28
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrulla a cikin wani bayani da ya gabatar ya bayyana cewa haramtacciyar kasar Isra’ila ita ce kan gaba wajen taimaka ma ‘yan ta’adda a cikin kasar Syria.
Lambar Labari: 2790526 Ranar Watsawa : 2015/01/31
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah a Lebanon ya aike da sako ga yahudawan sahyuniya yan mamaya da cewa su tanadi wasu wurare buya.
Lambar Labari: 2736736 Ranar Watsawa : 2015/01/20
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar hatsarin ‘yan takfiriyya masu kafirta musulmi ya isa zuwa kasashen da suka kirkiro su da turo su zuwa kasashen yankin Gabas ta tsakiya, yana mai kira al’ummar musulmi da su hada karfi da karfe wajen fada da wadannan mutanen.
Lambar Labari: 2694072 Ranar Watsawa : 2015/01/10
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya gana da mataimakin ministan harkokin wajen kasar Lebanon a jiya Lahadi a birnin Beirut.
Lambar Labari: 2616610 Ranar Watsawa : 2014/12/08
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya jinjina wa tsohon firayi ministan kasar Iraki Nuri Maliki dangane da irin matakan da ya dauka na kin amincewa da Amurka.
Lambar Labari: 2614012 Ranar Watsawa : 2014/12/01
Bangaren kasa da kasa, a jawabin da ya gabatar na ranar farko na watan Muharram jagoran kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana barazanar ‘yan ta’adda ba za ta raba mu da Imam Hussain (AS) ba
Lambar Labari: 1464662 Ranar Watsawa : 2014/10/27
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar gwgwarmayar muslunci ta Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan nasrullah ya jaddada wajabcin yin amfani da wannan munasaba domin bayyana wa al'ummomin duniya hakikanin muslunci domin fuskantar ta'addancin Daesh.
Lambar Labari: 1463056 Ranar Watsawa : 2014/10/22
Bangaren kasa da kasa, Babban magatakardar Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya bayyana cewa; Fada da ayyukan ta’addacimasu akidar kafirta mutane ne abinda kungiyar ta sanya a gaba a halin yanzu.
Lambar Labari: 1456516 Ranar Watsawa : 2014/10/02
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Labanon ya jaddada cewar kasar Amurka bat a hurumin yaki da IS domin it ace ta kirkiro su domin bata sunan addini muslunci.
Lambar Labari: 1453922 Ranar Watsawa : 2014/09/25
Bangaren kasa da kasa, babban jagoran kungiyar gwagwarmayar muslunci ta Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya yi gargadin cewa hadarin da ke tattare da masu akidar kafirta Musulumi hadari ne da zai shafi dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 1376967 Ranar Watsawa : 2014/02/18