Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gana da wasu daga cikin kwamandoji da jami'an dakarun sojin ruwa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a jawabin da ya gabatar yayin ganawar, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana ruhin gwagwarmaya da tsayin daka a matsayin abin da ke kare mutumci.
Lambar Labari: 2649121 Ranar Watsawa : 2014/12/29
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da membobin majalisar koli ta dakarun sa kai na Basij da wakilan bangarori daban-daban na dakarun Basijin na Iran don tunawa da makon dakarun Basijin.
Lambar Labari: 2612664 Ranar Watsawa : 2014/11/29
Bangaren siyasa, A safiyar yau Talata ce jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da malamai da masana mahalarta "Taron Kasa Da Kasa Kan Kungiyoyin Takfiriyya A Mahangar Malaman Musulunci" da aka gudanar a birnin Qum da ke Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 2611893 Ranar Watsawa : 2014/11/25
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin muslunci an kasar Iran ya jinjina wa mataimakin shugaban kasar Iraki dangane da irin matakan day a dauka domin samun zaman lafiya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 1472351 Ranar Watsawa : 2014/11/11
Bangaren siyasa, A cikin wata sanarwa da ya fitar a yau din nan Asabar (08-11-2014) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya nada Dakta Muhammad Sarafraz a matsayin shugaban hukumar gidan radiyo da talabijin ta Iran.
Lambar Labari: 1471532 Ranar Watsawa : 2014/11/09
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa hadin kai tsakanin dukaknin al'ummar musulmi na duniya shi ne babban taken jamhuriyar muslunci ta Iran.
Lambar Labari: 1465130 Ranar Watsawa : 2014/10/28
Bangaren siyasa, a safiyar yau ce Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da babban sakataren kungiyar Jihadi Islami ta Palastinu Ramadhan Abdallah da ‘yan tawagarsa da suka kai masa ziyarar ban girma.
Lambar Labari: 1460816 Ranar Watsawa : 2014/10/16
Bangaren siyasa, A ranar Litinin ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban al’ummar Iran don tunawa da ranar Idin Ghadir mai girma inda ya bayyana ‘nada Amirul Muminin (a.s) a matsayin imami’ da kuma ‘muhimmancin da Musulunci ya ba wa lamarin siyasa da kuma gudanar da hukuma’ a matsayin ma’anoni guda biyu masu muhimmanci da suke cikin lamarin da Ghadir.
Lambar Labari: 1460258 Ranar Watsawa : 2014/10/14
Bangaren siyasa, a cikin sakon da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya aike wa mahajjatan bana ya bayyana hadin kai da batun palastinu da kuma banbance tsakanin musulunci na hakika da kuma na Amurka a matsayin babban aikin da ke a gaban msulmi.
Lambar Labari: 1456674 Ranar Watsawa : 2014/10/04
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya fadi a lokacin da yake barin asibiti a ranar Litinin cewa abin da Amurka ke fadi na yaki da ‘yan ta’addan IS karya ce da yaudara.
Lambar Labari: 1450723 Ranar Watsawa : 2014/09/16
Bangaren siyasa, malaman da suka halarci taron da aka gudanar a birnin Tehran na kasa da kasa kan batun taimakon al'ummar palastinu sun ziyarci jagoran juyin juya halin muslunc a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei a asibiti.
Lambar Labari: 1449077 Ranar Watsawa : 2014/09/11
Bangaren siyasa, jagoran juiyin juya halin muslunci na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa babbar manufar makiya addinin muslunci ta kirkiro kungiyoyin ‘yan ta’addan Takfiyya ita ce cin karensu babau bababka kan al’ummar musulmi da kuma mantar da su zaluncin da palastinawa suke fuskanta daga yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 1448189 Ranar Watsawa : 2014/09/08
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci ya jaddada wajabcin tabbatar da tsaro a yankin gabas ta tsakiya ba tare da katsalandan na kasashen ketrare ba, kamar yaddada ya yi ishara da hadarin da ke tatatre da yaduwar akidar nan ta kafirta musulmi.
Lambar Labari: 1414389 Ranar Watsawa : 2014/06/04