iqna

IQNA

Bangaren siyasa, Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khameni jagoran juyin juya halin muslunci ya fadi a cikin sakonsa ga mahajjatan bana cewa, babbar damuwar musulmi a halin yanzu ita ce bakar siyasar Amurka da munanan laifukan sahyuniyawa da keta alfarmar masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3366899    Ranar Watsawa : 2015/09/23

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya kirayi kasashen nahiyar turai da su zama masu ‘yancin siyasa, maimakon zama ‘yan amshin shata ga siyasar Amurka.
Lambar Labari: 3360642    Ranar Watsawa : 2015/09/08

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya yi shara da matsayin yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa a kan shirin Iran da cewa ya zama wajibi a bi hanyoyui na doka, ko an amince ko ba a mince ba dai ladar wadanda suka tattaunawar tana nan Insha Allah.
Lambar Labari: 3330195    Ranar Watsawa : 2015/07/19

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da daruruwan malamai, masu bincike da sauran jami'an jami'oin kasar Iran inda ya bayyana irin rawar da malamai za su iya takawa wajen koyarwa da kuma tarbiyyar al'umma ma'abociyar kokari da imani da ci gaba a matsayin wata rawa maras tamka don haka ya kirayi malaman da su nesanci shiga cikin wasu batutuwa na bayan fage.
Lambar Labari: 3323722    Ranar Watsawa : 2015/07/05

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka yi shada ya bayyana cewa wadanda suke ta kokarin kambama Amurka da kuma bakar fuskarta su san cewa suna hainci ne ga al’ummmar kasa.
Lambar Labari: 3320697    Ranar Watsawa : 2015/06/28

Bnagaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a ganawarsa da manyan jami’an gwamnatin kasa yay aba da yadda ake kokari wajen habbaka tattalin arzikin kasa da kuma yaba wa masu jagorantar tawagar Iran a tattaunawar da ake yi kan shirinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3318538    Ranar Watsawa : 2015/06/25

Bangaren kasa da kasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana cewa tsayin dakan da Iraki ke yia gaban yan taaddan shi ne babban sirrin tsaro a kasar da yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3315921    Ranar Watsawa : 2015/06/18

Bangaren siyasa, Jagoran juyin jya halin muslunci ya bayyana cewa Imam ya fayyace hakikanin hanya kuma dole ne a kauce ma duk abin da zai jawo rashin fahimtarsa domin kada a fada cikin kure.
Lambar Labari: 3311026    Ranar Watsawa : 2015/06/05

Bangaren siyasa, jagoran juyin jya halin muslunci ya bayyana cewa ko alama ba za su taba bari a duba ko daya daga cikin cibiyoyinsu na soji ba a kan batun tattaunawar da ke gudana kan batun nukiliya.
Lambar Labari: 3306227    Ranar Watsawa : 2015/05/21

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a ganawarsa da jami’an gwamnati da kuma jakadojin kasashen ketare ya bayyana hadarin da yanking abas ta tsakiya ke fsukanta ta hanyar aiwatar da bakar siyasar kasashen ketare da wasu ke yi.
Lambar Labari: 3304636    Ranar Watsawa : 2015/05/17

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei dangane da barazanar da wasu jami’an Amurka biyu suka yi kan Iran ya bayyana cewa, tattaunawa karkashin barazana ba ta da wata ma’ana, Iran ba za ta amince da haka ba.
Lambar Labari: 3269146    Ranar Watsawa : 2015/05/07

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya halin muslunci a lokacin ganawarsa da manyan jami’an soji da kuma na ma’aikatar tsaro a yau ya bayyana cewa, dole ne a kara mayar da himma wajen bunkasa ayyukan tsaro da kare kasa domin zama cikin shiri da fusantar kowane irin kalu bale.
Lambar Labari: 3175675    Ranar Watsawa : 2015/04/19

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jadda cewa dole ne a janye dukkanin takunkuman da aka dora wa jamhuriyar muslunci daga lokacin da aka rattaba hannu kan yarjejeniyar karshe, wannan lamari ne mai matukar muhimmanci da ba za a yi saku-saku da shi ba.
Lambar Labari: 3120132    Ranar Watsawa : 2015/04/10

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khameenei jagoran juyin juya halin muslunci a Iran,a lokacin da yake gabatar da jawabi a haramin Imam Rida (AS) a gaba dubban daruruwan mutane ya bayyana cewa, bisa la’akari da kalubale da ke gaban gwamnati wajibi ne a kan kowa daga cikin al’umma ya yi abin zai iya domin bayar da tasa gudunmawa.
Lambar Labari: 3026944    Ranar Watsawa : 2015/03/22

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran da sauran al'ummomi da ke amfani da shekarar shamsiyya, murnar idin Nourouz da kuma shiga sabuwar shekarar shasiyyah ta 1394.
Lambar Labari: 3021905    Ranar Watsawa : 2015/03/21

Bangaren siyasa, ya zama dole a mu canja barazaran da ake yi ta kyamar musulmi da bayyana musulunci na gaskiya, mu bayyana banbancinsa da akidar watsi da addini, rahamarsa ga raunana, jihadinsa a kan masu girman kai, ta haka za mu hana makiya samun damar kawar da hankulan duniya daga muslunci na gaskiya.
Lambar Labari: 2971471    Ranar Watsawa : 2015/03/12

Bangaren kasa da kasa, ofishin shugaban bangaren kula da harkokin kasashen ketare na cibiyar yada al'adun muslunci ya bayyana cewa an tarjama sakon jagora zuwa ga matasan turai a cikin harsuna 21 na kasashe.
Lambar Labari: 2910955    Ranar Watsawa : 2015/02/28

Bangaren siyasa, A safiyar yau Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya gana da kwamandoji da jami'an rundunar sojin sama da dakarun kare sararin samaniyya na Iran, inda y ace ranar 22 ga watan bahman rana ce da makiya za su sha kunya.
Lambar Labari: 2824836    Ranar Watsawa : 2015/02/08

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin musulunci ya aike da wata wasika da aka rubuta a cikin harshen turancin zuwa ga matasan nahiyar turai da kuma arewacin Amurka.
Lambar Labari: 2748329    Ranar Watsawa : 2015/01/22

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a lokacin da yake ganawa da dubban mutanen birnin Qom ya bayyana cewa, kawo rarraba tsakanin al’umma da kowane suna ya yi hannun riga da abin da al’ummar take bukata.
Lambar Labari: 2684351    Ranar Watsawa : 2015/01/08