iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jami’ar Almustafa (SAW) reshen Senegal ta gudanar da wani shiri na bayar horo kan iyalan gidan manzo ga kananan yara a kasar.
Lambar Labari: 3480819    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Tsohon Shugban Sudan:
Bangaren kasa da kasa, Abdulrahman Swar Zahab tsohon shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa kur’ani ya karfafa zaman lafiya a tsakanin mabiya addinai.
Lambar Labari: 3480818    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Bangaren kasa da kasa, sakamakon saka kudade masu tarin yawa da Saudiyya ke yi a kasar Tunisia hakan ya sanya wahabiyanci yana yaduwa a kasar matuka.
Lambar Labari: 3480817    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Mai Fatawa Na Al-Saud
Bangaren kasa da kasa, malaman wahabiyawan Saudyya sun ce maulidin manzon Allah (SAW) shirka ne, taron ranar kasa kuma wajibi ne.
Lambar Labari: 3480815    Ranar Watsawa : 2016/09/28

Sayyid Nasrullah A Lokacin Ganawa Da Maddahin
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah a lokacin da yake ganawa da masu bege a hubbarori masu tsarki ya bayyana shi’acin Ingila a matsayin lamari mafi hadari a kan wahabiyanci da sahtuniyanci.
Lambar Labari: 3480814    Ranar Watsawa : 2016/09/28

Bangaren kasa da kasa da kasa, wani masani marubuci ya bayyana kawancen wahabiyanci da sahyuniya a matsayin wani sabon makirci na kiyayya da shi’a a duniya.
Lambar Labari: 3480813    Ranar Watsawa : 2016/09/27

Bangaren kasa da kasa, sakamakon maganganu da Donal Trump dan takarar shugabancin Amurka ke yi ya kara jawo ma msuulmi bakin jinni a jahar New Jersey ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3480812    Ranar Watsawa : 2016/09/27

Bangaren kasa da kasa, an kashe wata mata musulma a kasar Faransa ta hanyar harbinta da bindiga a birnin Pantan.
Lambar Labari: 3480808    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata sallar hadin kai tsakanin sunnah da shi’a a birnin Lakhanu na kasar India tare da halartar Sayyid Mahdi Alizadeh Musawi.
Lambar Labari: 3480807    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mia tsarki ta duniya a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3480806    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta harda da kuma tajwidi a kasar Kuwait tare da halartar makaranta.
Lambar Labari: 3480805    Ranar Watsawa : 2016/09/25

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta duniya Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da rusa jam’iyyar Alwifaq da mahukuntan Bahrain suka yi.
Lambar Labari: 3480804    Ranar Watsawa : 2016/09/25

Bangaren kasa da kasa, 'Yan Uwa musulmi a Najeriya na ci gaba da zanga-zangar lumana ta neman a saki shekh Ibrahim Yakubu Elzakzaky.
Lambar Labari: 3480803    Ranar Watsawa : 2016/09/25

Bangaren kasa da kasa, kungyar kare hakkin bil adama ta kungiyar tarayyar turai ta yi kakkausar suka dangane da nuna kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3480802    Ranar Watsawa : 2016/09/23

Ahmad Umar Hashim:
Bangaren kasa a kasa, tsohon shugaba cibiya Azahar ya bayyana gudana da gasar kur’ani ma sarki a matsayin hanyar mayar da martan ga mas keta alfamar wannan littafi mai tsariki.
Lambar Labari: 3480801    Ranar Watsawa : 2016/09/22

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800    Ranar Watsawa : 2016/09/22

Bangaren kasa da kasa, ana shirin samar da wani tsari na digital na kur’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3480799    Ranar Watsawa : 2016/09/21

Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798    Ranar Watsawa : 2016/09/21

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’anai masu tarin yawa a massalatan birnin Adrar da ke Mauritaniya.
Lambar Labari: 3480797    Ranar Watsawa : 2016/09/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taruka a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin nahiyar turai a yau na idin Ghadir.
Lambar Labari: 3480796    Ranar Watsawa : 2016/09/20