iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, harin ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula biyu tare da jikkata wasu 6 na daban.
Lambar Labari: 3480861    Ranar Watsawa : 2016/10/17

Bnagaren kasa da kasa, malaman musulmi da kuma masana a birnin quds sun nuna farin cikinsu matuka dangane da daftarin kudirin UNESCO kan masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3480860    Ranar Watsawa : 2016/10/17

Bangaren kasa da kasaza, musulmin kasar Afirka ta kudu sun fushinsu matuka dangane da kara kudin budiyya ta yi.
Lambar Labari: 3480859    Ranar Watsawa : 2016/10/17

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani harin ta'addanci da aka kai yau a birnin Bagadaza na kasar Iraki, fiye da fararen hula talatin ne suka rasa rayukansu wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 3480858    Ranar Watsawa : 2016/10/15

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Sayyid Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen.
Lambar Labari: 3480857    Ranar Watsawa : 2016/10/15

Bangaren kasa da kasa, hukumar UNESCO ta gabatar da wani daftarin kudiri a gaban kwamitin majalisar dinkin duniya kan mallakar masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3480856    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a bude gasar karatu na tartili da hardar kur’ani gami tajwidi da kuma tafsiri a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480855    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Masar ya sanar da dakatar da zuwa umrah a kasar saudiyya har sai abin da hali ya yi.
Lambar Labari: 3480854    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, masu iyayya da muslunci sun kaddamar da hari kan cibiyar musulmi da ke lardin Queensland a kasar Canada.
Lambar Labari: 3480853    Ranar Watsawa : 2016/10/13

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar masar ta dauki matakan mabiya mazhabar iyalan gidan amnzon Allah gudanar da tarukan makokin Ashura.
Lambar Labari: 3480852    Ranar Watsawa : 2016/10/13

Bangaren kasa da kasa, an tayar da wani bam a tsakaniyar masu juyayin ashura a yankin Balakh na kasar Afghansitan tare da kasha mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3480851    Ranar Watsawa : 2016/10/13

Bangaren kasa da kasa, jami’an sojin gwamnatin najeriya sun killace wani masallaci da ake gudanar da tarukan tasu’a a daren Ashura.
Lambar Labari: 3480850    Ranar Watsawa : 2016/10/12

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman fitaccen dan was an fina-finai a kasar Amurka ya halarci taron Ashura a birnin Landan.
Lambar Labari: 3480849    Ranar Watsawa : 2016/10/12

Bangaren kasa da kasa, wani jami’I a Iraki ya bayyana cewa adadin mutanen da suka isa Karbala zumin gidanar da taron ashura ya hura miyan hdu da rabi.
Lambar Labari: 3480848    Ranar Watsawa : 2016/10/12

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na takura mabiya mazhabar shi’a a Masar jami’an tsaro sun dauki matakin hana taron Ashura a masallacin Imam Hussain (AS) da Alkahira.
Lambar Labari: 3480847    Ranar Watsawa : 2016/10/11

Bangaren kasa da kasa, Kimanin tawagogi 40 ne na ahlu sunna suke gudanar da tarukan makokin shahadar Imam Hussain (AS) a Dayali Iraki.
Lambar Labari: 3480846    Ranar Watsawa : 2016/10/11

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845    Ranar Watsawa : 2016/10/11

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ammar Hakim ya mayar da martini mai zafi kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi kan fararen hula musulmi a Yemen.
Lambar Labari: 3480844    Ranar Watsawa : 2016/10/10

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan jahar Kaduna sun buka da a kame kakain harkar musulunci a Najeriya.
Lambar Labari: 3480843    Ranar Watsawa : 2016/10/10

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron Ashura a kasar Ethiopia mai taken yunkurin 'yan adamtaka na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480842    Ranar Watsawa : 2016/10/10