iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, dubban muuslmi a kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwanon kin jinin la’antacciyar itaciya.
Lambar Labari: 3480774    Ranar Watsawa : 2016/09/11

A Lokacin Tsayuwar Arafa:
Bangaren kasad kasa, a yau ne aka fara aiwatar da wani sabon kamfe mai taken sa’a guda tare da kur’ani a daidai lokacin da ake gudanar da taron Arafa.
Lambar Labari: 3480773    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wata kotun daukaka kara a kasar ta bayyana cewar dalibai mata musulmi a kasar suna iya sanya hijabi a lokacin da za su tafi makarantun na su a matsayin tufafin makarantar.
Lambar Labari: 3480772    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Limamin Juma’a a Tehran:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a a Tehran ya bayyana ta’addancin al Saud da cewa daidai yake da larabawan zamanin jahiliyya da ska cutar da manzon Allah da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3480771    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Jagoran Juyin Islama:
Bagaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a kisan kiyashin da aka yi alhazai a Mina ashekarar da ta gabata, jagoran juyin islama na Iran ya ce iyalan gidan Saud masu hidima ga manufofin yahudawa ba dace da rike haramomi biyu masu alfarma ba.
Lambar Labari: 3480770    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Bangaren kasa da kasa, an kafa wata kungiyar bayar da agaji a tarayyar Najeriya wadda za ta rika taimakawa a bangarori rayuwar jama’a.
Lambar Labari: 3480769    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin Palastinawa sun mayar da martini kan fatawar da babban mai fatawa na masarautar Al Saud ya fiar da ke kafirta al’ummar Iran.
Lambar Labari: 3480768    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bangaren kasa da kasa, mai dakin sheikh Zakzaky ta ce malamin yana cikin mawuyacin hali a inda ae tsare da shi.
Lambar Labari: 3480767    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bayan Watsa Sakon Hajji Na Jagora:
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Al Seikh babban ma bayar da fatawa ga gidan sarautar wahabiya na Al Saud ya kafirta al’ummar musulmi na Iran.
Lambar Labari: 3480766    Ranar Watsawa : 2016/09/08

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta ce za ta rika samar da wutar batiri ga masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3480764    Ranar Watsawa : 2016/09/06

Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin mulsunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya aike da sakonsa ga maniyyata tare da fadakar da al’ummar muuslmi na duniya kan halin da wurare masu sarki suke ciki da kuma yadda iyalan gidan gidan Saud da ke rike da madafun iko da kuma yadda yi wa yahudawa hidima tare da cutar da al’ummar musulmi da mamaye lamarin hajji, tare da mayar da shi gadon gidansu su kadai.
Lambar Labari: 3480763    Ranar Watsawa : 2016/09/06

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasa karatun kur’ani mai tsarki ta dalibai mata ‘yan jami’a a yankin Minya n akasar Masar.
Lambar Labari: 3480761    Ranar Watsawa : 2016/09/05

Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da manya jai’an sji da kuma duba kayan tsaro da jamhuriyar muslunci ta kera, jagora ya ce dole a kara inganta wannan aiki domin makiya su ji cewa suna cikin barazana.
Lambar Labari: 3480760    Ranar Watsawa : 2016/09/04

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Saudiyyah sun kame wasu malaman shi’a biyu da suka fio daga yankin Qatif a garin Makka.
Lambar Labari: 3480759    Ranar Watsawa : 2016/09/03

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar harkokin cikin gida a kasar India ta sanar da cewa za ta hukunta Zakir Nike bisa zargin cewa yana yada akidar tsatsauran ra'ayi a tsakanin musulmin kasar India.
Lambar Labari: 3480758    Ranar Watsawa : 2016/08/29

Bangaren kasa da kasa, Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta yi kakkausar suka dangane da hana musulmi 'yan gudun hijira shiga cikin kasar nahiyar turai.
Lambar Labari: 3480757    Ranar Watsawa : 2016/08/29

Bangaren kasa da kasa, Wasu yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masalalcin Quds mai alfarma, inda suka shiga cikin kofar magariba da ke yammacin harabar masalalcin.
Lambar Labari: 3480756    Ranar Watsawa : 2016/08/29

Bangaren kasa da kasa, an tsakake yankin Daraya wanda a cikinsa ne hubbaren Sayyidah Sukaina (SA) yake a kasar Syria.
Lambar Labari: 3480754    Ranar Watsawa : 2016/08/28

Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta sanar da cewa, wasu daga cikin bankunan kasar Amurka sun rufe a susun ajiya na wasu daga cikin musulmin kasar da ske yin ajiya a wadannan bankuna.
Lambar Labari: 3480753    Ranar Watsawa : 2016/08/28

Bangaren kasa da kasa, Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya a kasar Holland ta sha alwashin rufe masallatai da makarantun addinin musulunci a kasar matukar dai ta lashe zabe mai zuwa.
Lambar Labari: 3480750    Ranar Watsawa : 2016/08/27