iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Wata babbar Kotu a Kasar Faransa ta dakatar da haramcin sanya kayan nunkaya da ke rufe jiki ruf wato Burkini da wasu biranen kasar suka yi.
Lambar Labari: 3480749    Ranar Watsawa : 2016/08/27

Bangaren kasa da kasa, an fitar da wata sabuwar nashara a wani taron farko da aka gudanar a kasar Senegal a cikin harshen Faransanci wanda ofishin jakadancin Iran ya buga.
Lambar Labari: 3480748    Ranar Watsawa : 2016/08/27

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da takurawa mabiya tafarkin Shi'a a kasar Bahrain, jami'an tsaron kasar sun hana al'ummar garin Al-Diraz, garin da babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qasim yake da zama, gudanar da sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3480747    Ranar Watsawa : 2016/08/26

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wata sabuwar cibiya ta yin sulhu da zaman lafiya atsakanin musulmi da kiristoci a garin Kaduna na Najeriya.
Lambar Labari: 3480746    Ranar Watsawa : 2016/08/26

Hojatol Islam Siddiqi:
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran ya kirayi dukkanin jami’an gwamnati da suke rike da mukamai da kada su sakaci da dukkanin damar ad suka samu wajen yi wa jama’a aiki.
Lambar Labari: 3480745    Ranar Watsawa : 2016/08/26

Bangaren kasa da kasa, Rundunar 'yan sanda a kasar Canada ta sanar da cewa ta amince 'yan sanda mata musulmi su saka lullubi a lokacin aikinsu.
Lambar Labari: 3480744    Ranar Watsawa : 2016/08/25

Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Sudan ta bukaci da a janye dokar hana yin duk wata Magana ta addini ba da izinin gwamnati ba.
Lambar Labari: 3480743    Ranar Watsawa : 2016/08/25

Bangaren kasa da kasa, an mika labulan dakin Ka’abah dakin karatu na birnin Iskandariya akasar Masar.
Lambar Labari: 3480742    Ranar Watsawa : 2016/08/24

Bangaren kasa da kasa, an kammala wani horo na karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a kowace bazara a yankin Nazur a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480741    Ranar Watsawa : 2016/08/24

Bangaren kasa da kasa, za a gina wani sabon masallaci a yankin Welta da ke yammacin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3480740    Ranar Watsawa : 2016/08/24

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake zantawa da malamai da kuma limamai na birnin Tehran da kewaye, jagoran juyin juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana irin matsayin da masalalci yake da shi a acikin addinin musulunci da yada koyarwarsa acikin jama'a.
Lambar Labari: 3480736    Ranar Watsawa : 2016/08/23

Bangaren kasa da kasa, mata musulmi a kasar Amurka a cikin wani fim mai suna lemar Allah da aka watsa a yanar gizo sun bayyana dalilinsu na saka hijabi.
Lambar Labari: 3480735    Ranar Watsawa : 2016/08/22

Bangaren kasa da kasa, wani karamin yaro mazunin yankin zirin Gaza ya hardace kur’ani mai tsarki cikin watanni uku.
Lambar Labari: 3480734    Ranar Watsawa : 2016/08/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro mai taken mata a a mhangar muslunci a birnin Abuja tare da bayyana Fatima Zahra (SA) a matsayin babbar abin koyi ga mata.
Lambar Labari: 3480733    Ranar Watsawa : 2016/08/22

Bangaren kasa da kasa, Yahudawan Sahyuniya na ci gaba da aiwatar da sabon shirinsu na kawar da masallacin Quds baki daya cikin taswirar birnin.
Lambar Labari: 3480732    Ranar Watsawa : 2016/08/21

Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Singapore sun bukaci sa-ido sosai kan tsarin manhajar koyarwa a makarantunsu, domin kauce wa yaduwar akidar takfiriyyar da ke haifar da ta'addanci a duniya da sunan jihadin mulsunci.
Lambar Labari: 3480731    Ranar Watsawa : 2016/08/21

Shugaban Tawagar Alhazai Ta Senegal:
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Kabeh shugaban tawagar alahazan Senegala ganawarsa da shugaban ofishin al'adu na Iran ya bayyana cewa abin da Iran take yi hidima ce ga 'yan adam baki daya.
Lambar Labari: 3480730    Ranar Watsawa : 2016/08/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro wanda ya shafi yada al’adun muslunci a mahangar mayna malamai wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Tunis.
Lambar Labari: 3480729    Ranar Watsawa : 2016/08/20

Muhammad Isa Yana Bayani Ga Alhazai:
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya a lokacin da yake bayani ga maniyyata ya ce; daga malaman Aljeriya ne kawai za ku tambaya kan addini.
Lambar Labari: 3480728    Ranar Watsawa : 2016/08/20

Shafin Olympic Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, shafin yanar gizo na wasannain motsa jiki na Olympic na shekarar 2016 ya bayyana rawar da mata musulmi suka taka a bangaren taekwondo wanda hakan ke nufin ci gaba ta fuskar wasanni a tsakanin mata musulmi.
Lambar Labari: 3480727    Ranar Watsawa : 2016/08/20