iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar masar ta yanke hukunci mai tsanani kan magoya bayan kungiyar Ikhwan muslimin su 418 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3480726    Ranar Watsawa : 2016/08/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa na musulmi da kiristoci sun gargadi dangane da shirin da yahudawan sahyuniya suke da shin a rusa masallacin Quds.
Lambar Labari: 3480725    Ranar Watsawa : 2016/08/19

Bangaren siyasa, Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa makiya jamhuriyar muslunci an hakorin ganin sun sake dawo da kungiyar munafukai domin cutar da Iran.
Lambar Labari: 3480724    Ranar Watsawa : 2016/08/19

Bangaren kasa da kasa, babban malami mai bayar da fatawa a Palastine ya yi gargadi danagane da yada wani kur’ani da yake dauke da kure.
Lambar Labari: 3480723    Ranar Watsawa : 2016/08/18

Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a yau a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan da zimmar ganin an kara samun wayewar kai dangane da batn ta’addanci.
Lambar Labari: 3480722    Ranar Watsawa : 2016/08/18

Bangaren kasa da kasa, ana shirin bude wani gidan radiyon kur’ani a birnin Doha na kasar Qatar mai taken kada a manta da masalalcin Aqsa.
Lambar Labari: 3480721    Ranar Watsawa : 2016/08/18

Wani Mai Bincike Dan Masar:
Bangaren kasa da kasa, Haisam Abu Zaid wani masani dan kasar Masar ne da ya bayyana cewa wahabiyawa suna hankoron mamaye gidan radiyon kur'ani.
Lambar Labari: 3480720    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia a wanan kasa.
Lambar Labari: 3480719    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shirin radiyon Senegal dangane da mahangar Imam Ridha (AS) kan addini da kuma daula.
Lambar Labari: 3480718    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na matasan musulmi kan aiki tare wajen yada zaman lafiya da yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3480717    Ranar Watsawa : 2016/08/16

Bangaren kasa da kasa, Mahir Khadir daya daga cikin malaman Palastinawa ya bayyana cewa yahudawa sahyuniya suna shirin rusa masallacin quds a cikin ‘yan shekaru masu.
Lambar Labari: 3480716    Ranar Watsawa : 2016/08/16

Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shiri na hada kan mabiya addinin kiristanci da muslunci ta hanyar yin amfani da kaloli a Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3480715    Ranar Watsawa : 2016/08/16

Bangaren kasa da kasa, wasu mabiya addinan kiristanci da yahudanci a Amurka sunfitar da bayanin yin Allawadai da kisan limamanin masallacin furkan da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3480712    Ranar Watsawa : 2016/08/15

Bangaren kasa da kasa, jaridar Independent ta kasar Birtaniya ta buga wata makala da wani marubuci ya rubuta da ke kare addinin muslunci daga mas cin zarafinsa.
Lambar Labari: 3480711    Ranar Watsawa : 2016/08/15

Bangaren kasa da kasa, malaman addini a kauyen Sawafi na kasar Senegal sun bukaci cibiyar hubbaren razavi da aike musu da kur’anai.
Lambar Labari: 3480710    Ranar Watsawa : 2016/08/15

Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar Algeria ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a kan wani dan kasar da ya keta alfarmar kur’ani.
Lambar Labari: 3480709    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, a lokacin da yake gabatar da jawabi a jiya na tunawa da cika shekaru da samun nasara a kan Isra’ila a yakin 2006 jagoran Hizbullah ya bayyana sojojin yahudawa sun kwashi kaskanci a yakin.
Lambar Labari: 3480707    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706    Ranar Watsawa : 2016/08/13

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin masarautar Saudiyyah sun kaddamar da hari kan wata makarantar kur'ani a garin Hiran na kasar Yemen tare da kashe mutan 26 fararen hula.
Lambar Labari: 3480704    Ranar Watsawa : 2016/08/13