Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini ta kasar Turkiya za ta gina masallaci mafi girma a kasar Jibouti.
Lambar Labari: 3480926 Ranar Watsawa : 2016/11/10
Bangaren kasa da kasa, masu kula da shafin yanar gizo na Donald Trump zabebben shugaban kasar Amurka sun cire irin kalaman batuncin da ya rika yi a kan musulmi daga shafin nasa.
Lambar Labari: 3480925 Ranar Watsawa : 2016/11/10
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480924 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kyamar musulunci sun kai hari kan wani masallaci a unguwar Ringby da ke cikin birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480921 Ranar Watsawa : 2016/11/08
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun kai hari kan hubbaren annabi Yusuf (AS) da ke garin Nablus.
Lambar Labari: 3480920 Ranar Watsawa : 2016/11/08
Bangaren kasa da kasa, sansanonin da ake kafawa domin gudanar da ayyuka da suka shafi kur'ani a kan hanyar masu ziyarar arab'in sun fara aiki.
Lambar Labari: 3480919 Ranar Watsawa : 2016/11/08
Bnagaren kasa da kasa, babban kwamandan rundunar Furatul Ausat a Iraki ya bayyana cewa ya zuwa yanzu sun tanaji jami’an tsaro na musamman da za su yi aiki a taron arbain na imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480918 Ranar Watsawa : 2016/11/07
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani babban taro na kasa da kasa kan jihadi da sufanci a kasar Tunisia tare da hadin gwaiwa da jamhuriyar muslunci ta Iran.
Lambar Labari: 3480917 Ranar Watsawa : 2016/11/07
Mai Fatawa Na Sunna A Iraki:
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mahdi Sumaida’i babban malamin sunna a Iraki ya bayyana cewa, malaman ahlu sunna na gaskiya ba su da wata alaka da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3480916 Ranar Watsawa : 2016/11/07
Bangaren kasa da kasa, harin ta'addanci ya yi sanadiyyar yin shahada da kuma jikkatar mutane da dama a Samirra.
Lambar Labari: 3480914 Ranar Watsawa : 2016/11/06
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka fara gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarki ta daliban jami'a a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3480913 Ranar Watsawa : 2016/11/06
Bangaren kasa da kasa, an nada Sheikh Tahir Muhammad a matsayinsabon wakilin cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3480912 Ranar Watsawa : 2016/11/06
Bangaren kasa da kasa, kasar Kenya na shirin daukar bankuncin bababn baje koli na kayan abincin Halal.
Lambar Labari: 3480911 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, Hananah Khalfi mai wakiltar Iran a gasar karatun kur’ani ta mata a kasar hadaddiyar daular larabawa ta wuce matakin farko na shiga gasar.
Lambar Labari: 3480910 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila na shirin kafa dokar hana yin kiran asibahi a wasu yankuna da ke cikin birnin Qods.
Lambar Labari: 3480909 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin masallacin birnin York na kasar Birtania, ya fara gudanar da wani shiri na tattara taimakon madara ta gari ga miliyoyin kananan yara da ke fama da matsalar yunwa a kasar Yemen, sakamakon hare-haren da Saudiyya ke kaddamarwa a kasar.
Lambar Labari: 3480908 Ranar Watsawa : 2016/11/04
Bangaren kasa da kasa, Ministan mai kula da harkokin addini a kasar Tunisia ya rasa kujerarsa sakamakon kakkausar sukar da ya yi a jiya a kan akidar wahabiyanci da kuma tushensa.
Lambar Labari: 3480907 Ranar Watsawa : 2016/11/04
Bangaren kasa da kasa, Gwamnan birnin Jakarta na kasar Indonesia na fuskantar gagarumar zanga-zanga daga dubban musulmi mazauna birnin, sakamakon wasu kalaman batunci kan kur'an mai tsarki da ake cewa magajin garin birnin ya yi.
Lambar Labari: 3480906 Ranar Watsawa : 2016/11/04