iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Landan ta yanke hukuncin daurin watanni 8 a wasu mutane biyu, saboda jefa naman alade da suka yia kan masallacin Rahman da ke birnin.
Lambar Labari: 3480905    Ranar Watsawa : 2016/11/03

Bnagaren kasa da kasa, musulmi mazauna birnin Cambridge na kasar Birtaniya suna shirin gina wani masallaci mafi tsada a birnin baki daya.
Lambar Labari: 3480904    Ranar Watsawa : 2016/11/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taro kan harkokin bankin muslunci a kasar Jibouti tare da halartar wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3480903    Ranar Watsawa : 2016/11/03

Bangaren kasa da kasa, Rajio Chandraskar wani dan majalisar dokokin kasar India ya bukaci ministan harkokin cikin gida ya hana yaduwar akidar ta’addanci da sunan addini bisa salo irin na Saudiyyah.
Lambar Labari: 3480902    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bngaren kasa da kasa, an gano wani kwafin kur’ani mai tsarki a cikin lardin Buhaira na kasar Masar wanda aka rubuta da hannu a masallacin Sidi Atiyyah Abu Rish.
Lambar Labari: 3480901    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zman tattanawa tsakanin masana na mabiya addinin kirista da kuma musulmi a birnin Abu Dhabi kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3480900    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, Ayad Amin Madani babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya ajiye aikinsa.
Lambar Labari: 3480899    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Khalifan Darikar Muridiyyah:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Mukhtar Mbaki shugaban darikar muridiyyah a yayin ganawa da babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) Hojjatul Islam Muhammad Hassan Akhtari ya yabi Imam (RA) da juyin Iran.
Lambar Labari: 3480897    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Bangaren kasa da kasa, jakadan kasar Malaysia ya jagoranci bude wata makarantar hardar kur’ani a garin Amiriyyah na lardin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3480896    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agaji ta RAF a kasar Qtar ta dauki nauyin raba kwafin kur’anai guda miliyan 1 a fadin duniya, inda dubu 80 daga ciki za a raba su a Tanzania.
Lambar Labari: 3480895    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Bangaen kasa da kasa, Babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) bayyana mahangar jagoran juyin muslunci na Iran a taron kasa da kasa kan muslunci kasar Senegal.
Lambar Labari: 3480894    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar malaman gwagwarmaya a Lebanon ya bayyana da'awar da 'ya'yan saud ke yin a cewa dakarun Yemen sun harba makamai mai linzami a Makka da cewa abin ban kunya ne da ban dariya.
Lambar Labari: 3480893    Ranar Watsawa : 2016/10/30

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da kiristanci a birnin New bury sun gudanar da taro na hadin kai a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480892    Ranar Watsawa : 2016/10/30

Bangaren kasa da kasa, bayan kai harin ramuwar gayya da dakarun Yemen suka yi a birnin Jidda masarautar gidan Saud ta bullo da wani sabon makirci domin yaudarar musulmi su goyi bayanta kan ta'addancinta a Yemen.
Lambar Labari: 3480891    Ranar Watsawa : 2016/10/30

Bangaren kasa da kasa, Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
Lambar Labari: 3480888    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, wata karamar yarinya musulma da aka Haifa a yankin Florida ta kudu a kasar Amurka ta harhada hotunan wurare masu ban mamaki da aka yi salla.
Lambar Labari: 3480885    Ranar Watsawa : 2016/10/28

Bangraen kasa da kasa, an kafa wani kwamitin sa ido kan makarantun kur'ani a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480884    Ranar Watsawa : 2016/10/28

Mingeste Ya Bukaci:
Bangarenkasa da kasa, wanimalaminjami'arMikaneYesus ta kasar Ethiopia yabukaci da a gudanar da wanishirinabayar da horokansaninaddininmuslunci da kur'ani a jami'oinkasar.
Lambar Labari: 3480883    Ranar Watsawa : 2016/10/28