iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar ilimi ta Huaza a Iran ya jinjina wa kamfanin dillancin labaran IQNA kan gudnmawar da yake bayarwa a fagenlabaran da suka shafi kur’ani.
Lambar Labari: 3484778    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa idan al’ummomin duniya suka hada kai za su iya kawar da corona.
Lambar Labari: 3484702    Ranar Watsawa : 2020/04/11

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani ta kasa a Yemen tare da halartar makaranta da mahardata daga sassa na kasar a san'a.
Lambar Labari: 3484525    Ranar Watsawa : 2020/02/15

Bangaren kasa da kasa, Falastinawa sun bukaci a gurfanar da Isra'ila kan laifukan yakin da take tafkawa kan al'ummar falastine.
Lambar Labari: 3484524    Ranar Watsawa : 2020/02/15

Jagoran juyin juya hali na kasar ran ya bayyana cewa dole ne a karfafa gwiar matasa da kuma saita tunaninsu domin su bayar da gudunmawa cikin al'umma.
Lambar Labari: 3484523    Ranar Watsawa : 2020/02/15

Majalisar dattijan kasar Amurka ta amince da daftarin kudirin da ya hana Trump yin gaban kansa wajen kaddamar da duk wani harin soji kan Iran.
Lambar Labari: 3484522    Ranar Watsawa : 2020/02/14

Gwamnatin Masar ta fara daukar kwararan matakai kan jami;anta masu sukar shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484521    Ranar Watsawa : 2020/02/14

Jami’an tsaron gwamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar asubahin yau a cikin masallacin quds.
Lambar Labari: 3484520    Ranar Watsawa : 2020/02/14

Majalisar dinkin dinkin dniya ta ayyana wasu kamfanoni masu aikin gina matsugunnan yahudawa a Falastinu da cewa aikinsu ba halastacce ba ne.
Lambar Labari: 3484519    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudade hard ala miliyan 32 ga al’ummar falastinu.
Lambar Labari: 3484518    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Dakarun Hasd Al-sha’abi sun yi kira zuwa taron tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan janar Kasim Sulaimani da Abu mahdi Almuhandis.
Lambar Labari: 3484517    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Al'ummar lardin Karkuk na kasar Iraki sun gudanar da tarukan tunawa da Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Almuhandis bayan cikar kwanaki arba'in da shahadarsu.
Lambar Labari: 3484516    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Wani karamin yaro dan shekaru hudu ya bayar da kyautar kwafin kur'ani ga gwamnan lardin Asyut na Masar a lokacin bude baje kolin kayan al'adu.
Lambar Labari: 3484515    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa babban hoton Abu Mahdi Almuhandis a filin sauka da tashin jirage na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3484514    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Abbas Musawi ya bayyana cewa Iran za ta kare manufofinta a cikin kasarta da ma duk inda ya dace kuma za ta mayar da martani kan masu shishigi.
Lambar Labari: 3484513    Ranar Watsawa : 2020/02/12

Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Bangaren kasa da kasa, tun da safiyar yau ne miliyoyin jama’a suka gudanar da bukukuwan cika shekaru 41 da juyin juya hali a Iran.
Lambar Labari: 3484511    Ranar Watsawa : 2020/02/11

A yayin gabatar da jawabi a gaban dimbin jama'a a yau shugaba Rauhani ya jaddada matsayin kasarsa na ci gaba da yin riko da manufofin juyi.
Lambar Labari: 3484510    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Adadin sojojin Amurka da suka samu matsalar kwakwalwa sakamakon harin Iran a sansaninsu da ke Iraki yana karuwa.
Lambar Labari: 3484508    Ranar Watsawa : 2020/02/10

Shugabannin Afirka sun yi watsi da abin da ake kira yarjejeniyar karnia amansu na birnin Addis Ababa a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3484507    Ranar Watsawa : 2020/02/10