Bangaren kasa da kasa, an gudanar da addu'oi a masallatai daban-daban da suka hada da na birnin Malaga ga wadanda suka rasu sakamakon harin ta'addanci a Barcelona.
Lambar Labari: 3481813 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron bayar da horo kan samun masaniya dangane da addinin muslunci wanda cibiyar muslunci ta Qom ta shirya a birnin Harare na Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481812 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da bikin kammala gyaran kwafin kur'ani mai tsarki mafi jimawa a kasar Masar, wanda zai gudana a garin Kistata na kasar.
Lambar Labari: 3481811 Ranar Watsawa : 2017/08/19
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan daruruwan kananan yara a kasar Yemen a kan gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3481810 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Bangaren kasa da kasa, a wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3481809 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481808 Ranar Watsawa : 2017/08/18
Cibiyar Musulmin Amurka:
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a hukunta wani mutum da ya ci zarafin manzon Allah (SAW) a jahar Minnesota.
Lambar Labari: 3481807 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi jimawa a kasar Girka a yankin Agurai da ke gefen birnin Athen fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481806 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Al-furaikha fitaccen mai daukar hoton aikin hajji dan kasar Tunisia ya rasu.
Lambar Labari: 3481805 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, an bude tasha talabijin ta farko mallakin musulmi a kasar Kenya wadda za ta rika gabatar da shirye-shirye na addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481803 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, malama Cilindio Jengovanise daya ce daga cikin malaman da suke koyar da addinai musamman muslunci a jami’ar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481802 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, wasu mazauna jahar California a kasar Amurka sun gudanar da bukuwan ayyana watan Agusta amatsayin watan girmama musulmi.
Lambar Labari: 3481801 Ranar Watsawa : 2017/08/15
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3481800 Ranar Watsawa : 2017/08/15
Banagren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.
Lambar Labari: 3481799 Ranar Watsawa : 2017/08/15
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Birtaniya sun fara farautar wasu mutane 40 Mambobi a kungiyar Neo-Nazi.
Lambar Labari: 3481798 Ranar Watsawa : 2017/08/14
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481797 Ranar Watsawa : 2017/08/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro na shekara-shekara da ake gudanarwa na karshen shekarar karatu a makarantar kur’ani mafi girma aSenegal.
Lambar Labari: 3481796 Ranar Watsawa : 2017/08/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka domin yi Allah wadai da harin nuna wariya.
Lambar Labari: 3481794 Ranar Watsawa : 2017/08/13
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo ga dalibai musulmi da kiristoci a kasar Zimbawe.
Lambar Labari: 3481793 Ranar Watsawa : 2017/08/13