iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wani mai bincike kan ilimin kur'ani ya gabatar da rubutunsa na karshe kan bincike dangane ma tsayin kur'ani a kan jahilci da kuma jahilai.
Lambar Labari: 3481859    Ranar Watsawa : 2017/09/03

Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana tsananin damuwarsa dangane da ci gaba da take hakkokin musulmin Rohingya na kasar Myammar da mahukuntan kasar suke yi wanda hakan na kara sanya musulmin cikin mawuyacin hali.
Lambar Labari: 3481858    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin layya a yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481856    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bangaren kasa da kasa, Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Lambar Labari: 3481855    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, Tun da jijjifin safiyar yau ne mahajjata kimanin miliyan biyu suka fara gudanar da jifar shaidan a ranar idin layya.
Lambar Labari: 3481854    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3481853    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, a yau an canja kyallen da ke lullube da dakin Ka’abah kamar yadda aka saba yi a kowace shekara.
Lambar Labari: 3481851    Ranar Watsawa : 2017/08/31

Bangaren kasa da kasa, A jiya laraba ne maniyyata hajjin bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3481850    Ranar Watsawa : 2017/08/31

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Makka sun sanar da kame wani abinci har kwano dubu 5 da aka dafa kuma aka shirya ba bisa kaida ba da nufin sayar da shi ga alhazai.
Lambar Labari: 3481848    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta fitar da wani bayani da ke yin tir da Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481847    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bamgaren kasa da kasa, Alhazai da suak taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.
Lambar Labari: 3481846    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar saudiyya sun ce adadin mahajjatan bana ya karu da kusan maniyyata rabin miliyan, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3481844    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin qharmuds.
Lambar Labari: 3481843    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3481842    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Birmingham sun sanar da cewa za su gudanar da sallar idin babbar salla a bana kamar yadda aka saba.
Lambar Labari: 3481841    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, Wasu rahotanni sun yi nuni da cewa addinin muslunci shi ne addinin da ya fi saurin yaduwa a makarantun jahar New South Wales a kasar Australia.
Lambar Labari: 3481840    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Bangaladesh ta caflke tare da mika wasu musulmin kabilar Rohingya ga mahukuntan Mayanmar.
Lambar Labari: 3481838    Ranar Watsawa : 2017/08/27

Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837    Ranar Watsawa : 2017/08/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani a bangaren tajwidi da kuam sanin hukunce-hukuncen karatun kur'ani a Masar.
Lambar Labari: 3481836    Ranar Watsawa : 2017/08/27