Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman makarantun addinin muslucni a kasar Uganda wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481729 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur’ani na kasar Aljeriya na gudanar da bikin cikarsa shekaru 26 da kafawa.
Lambar Labari: 3481728 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Banagaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481726 Ranar Watsawa : 2017/07/22
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar musulmi mai suna Gain Peace ta bullo da wata sabuwar hanya ta yin kira zuwa ga sanin hakikanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481725 Ranar Watsawa : 2017/07/22
Bangaren kasa da kasa,a wani baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a kusa da harami da kuma masallacin manzon Allah a Madina an nuna wani rubutaccen kur'ani mai nauyin kilogram 154.
Lambar Labari: 3481724 Ranar Watsawa : 2017/07/22
Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
Lambar Labari: 3481722 Ranar Watsawa : 2017/07/21
Bangaren kasa da kasa, a ranar shahadar Imam Sadiq (AS) an bude wata kofa mai suna kofar Imam Sadiq (AS) a hubbaren Alawi.
Lambar Labari: 3481721 Ranar Watsawa : 2017/07/21
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.
Lambar Labari: 3481720 Ranar Watsawa : 2017/07/21
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi kira zuwa ga gagarumar zanga-anga a gobe Juma'a a dukkanin fadin Palastinu.
Lambar Labari: 3481719 Ranar Watsawa : 2017/07/20
Bangaren kasa da kasa, buga kwafin kur’ani mai tsarki da launuka daban-daban ya jawo tayar da jijiyoyin wuya a wasu kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3481718 Ranar Watsawa : 2017/07/20
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da tarukan zagayowar lokacin shahadar Imam Sadiq (AS) a kasashen turai turai daban-daban.
Lambar Labari: 3481717 Ranar Watsawa : 2017/07/20
Bangaren kasa da kasa, an bude tsangayar koyar da ilimin kur'ani a jami'ar Hadra maut da ke cikin gundumar Aden a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3481716 Ranar Watsawa : 2017/07/19
Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinai daban-daban a kasar Birtaniya sun taru a masallacin Crayford da ke kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481715 Ranar Watsawa : 2017/07/19
Bangaren kasa da kasa, kwamitin cibiyar Azhar da ke kasar Masar da ke kula da ayyukan buga kur'ani a kasar ya sanar da cewa zai dauki sabbin mambobi.
Lambar Labari: 3481714 Ranar Watsawa : 2017/07/19
Bangaren kasa da kasa, kasashe 15 za su halarci taro mai taken taratil Sajjadiyya domin yin dubi a kan wasu bangarori da suka shafi rayuwar limamin shiriya na hudu.
Lambar Labari: 3481713 Ranar Watsawa : 2017/07/18
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shirin kur'ani mai tsarki a gidan talabijin na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3481712 Ranar Watsawa : 2017/07/18
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki da aka yi wa gyara har tsawon shekaru 6ba jere da aka danganta shi da lokacin khalifa Usman.
Lambar Labari: 3481711 Ranar Watsawa : 2017/07/18
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai a yankin Pontland na Somalia mai cin gishin kansa kimanin guda 200 a makarantu.
Lambar Labari: 3481709 Ranar Watsawa : 2017/07/17
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron karawa juna sani kan matsayin lokaci da muhimamncinsa amahangar kur'ani a garin tanta da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3481708 Ranar Watsawa : 2017/07/17