Daruruwan jama'a ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga Sheikh Ibrahim Zakzaky a birnin London an kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483821 Ranar Watsawa : 2019/07/09
Bangaren kasa da kasa, Wasu ‘yan kasar China masu fafutuka sun zargi gwamnatin kasar da kara tsananta matakan da take dauka a kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483820 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
Lambar Labari: 3483819 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin jihar Cuebec a Canada ta kafa sharadin cire hijabi a kan Malala Yusufzay.
Lambar Labari: 3483818 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Jikan Nelson Mandela ya caccaki gwamnatin yahudawan Isra’ila kan mulkin wariya a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483815 Ranar Watsawa : 2019/07/07
Bangaren kasa da kasa, wani kamfanin abinci a kasar Rasha zai aike da abincin halal zuwa sararin samaniya.
Lambar Labari: 3483814 Ranar Watsawa : 2019/07/07
An gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru 37 da sace jami’an diflomasiyyar kasar Iran a kasar a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3483813 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro na kasa da kasa a birnin Dakar na kasar Senegal dangane da mahangar musulunci a kan lamurra zamantakewar dan adam.
Lambar Labari: 3483811 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Sojojin dake rike da mulki da wakilan masu bore a Sudan, sun cimma matsaya ta kafa wata hukuma da zata jagoranci gwamnatin wucin wucin gadi da za’a kafa nan gaba.
Lambar Labari: 3483810 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kare hakkokin musulmi ta kasar Birtaniya ta sake nanata cewa Sheik Zakzaky na bukatar kulawa ta musamman a wajen Najeriya.
Lambar Labari: 3483809 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Palasdinawa hamsin ne sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila su ka jikkata a yayin Zanga-zangar nuna kin jinin mamaya akan iyakar yankin Gaza.
Lambar Labari: 3483808 Ranar Watsawa : 2019/07/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar OIC ta yi gargadi kan karuwar kyamar musulmi a kasar Sri Lanka.
Lambar Labari: 3483807 Ranar Watsawa : 2019/07/04
Akalla Mutum bakwai suka rasa rayukansu yayin da jami'an tsaron Sudan suka afkawa masu zanga-zangar nuna adawa da Majalisar Sojin kasar.
Lambar Labari: 3483806 Ranar Watsawa : 2019/07/04
Bangaren kasa da kasa, gwamnan lardin Sharqiyya akasar Masar ya girmama wasu kananan yara guda biyu yaya da kanarsa da suka hardace kur’ani.
Lambar Labari: 3483805 Ranar Watsawa : 2019/07/03
Ministan ayyukan gona na haramtacciyar kasar Isra’ila ya saka kafarsa a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483804 Ranar Watsawa : 2019/07/03
Jagoran juyin juya halin musluci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana aikin hajji a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da Allah ya farlanta kan musulmi, a lokaci guda kuma aiki ne da yake damfare da siyasar al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483803 Ranar Watsawa : 2019/07/03
An gudanar da jerin gwano a birnin Abuja fadar mulkin Najeriya domin yin kira ga gwamnatin kasar da ta saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi.
Lambar Labari: 3483801 Ranar Watsawa : 2019/07/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta mayar da martani dangane da yunkurin Isra’ila na rusa masallacin quds.
Lambar Labari: 3483800 Ranar Watsawa : 2019/07/02
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa a tsawon tarihi al'ummar kasar Iran sun jajirce da kuma tsayin daka wajen kalubalantar makiya.
Lambar Labari: 3483799 Ranar Watsawa : 2019/07/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karawa juna sani a garin Mausel na kasar Irakidomin yaki da yaduwar tsatasauran ra’ayi a tsakanin al’ummomin musulmi.
Lambar Labari: 3483798 Ranar Watsawa : 2019/07/01