Shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran ya bukaci kasashen Indiya da Pakistan su kai zuciya nesa domin kauce wabarkewar rikici da kuma kare rayukan fararen hula a yankin Kashmir.
Lambar Labari: 3483936 Ranar Watsawa : 2019/08/11
Bangaren kasa da kasa, a yau ne maniyyata suka fara gudanar da jifar shedan ta farko a Mina.
Lambar Labari: 3483935 Ranar Watsawa : 2019/08/11
Bangaren kasa da kasa, Falastinawa 4 ne suka yi shahada a yau bayan da sojojin Isra’ila suka yi ruwan wuta a kansu.
Lambar Labari: 3483934 Ranar Watsawa : 2019/08/10
An gudanar da taken bara’a ga mushrikai bayan karanta sakon jagoran juyin juya halin musulunci a filin Araf a yau Asabar.
Lambar Labari: 3483933 Ranar Watsawa : 2019/08/10
Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei (DZ) ya aike da sakonsa ga mahajjatan bana.
5/8/2019
Lambar Labari: 3483932 Ranar Watsawa : 2019/08/10
Bangaren kasa da kasa, limaman juma’a a masallatai a na kasashen turai sun mayar da hankali kan batun Falastinu.
Lambar Labari: 3483930 Ranar Watsawa : 2019/08/09
Bnagare kasa da kasa, tashar Almasirah ta kasar Yemen ta sanar cewa an kashe Ibrahim Badruddin Alhuthi.
Lambar Labari: 3483929 Ranar Watsawa : 2019/08/09
Bangaren siyasa, Iran za ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin fuskantar duk wata barazanar tsaro da kawancen Amurka a cikin tekun fasha kan iya haifarwa.
Lambar Labari: 3483928 Ranar Watsawa : 2019/08/09
Bangaren kasa da kasa, an girmama yarinya mafi karancin shekaru da ta hardace kur’ani a UAE.
Lambar Labari: 3483927 Ranar Watsawa : 2019/08/08
Majalisar dokokin jahar Sabah a kasar Malaysia ta sanar da cewa za a kara tsauarar doka a kan masu juya tafsirin kur’ani yadda suka ga dama.
Lambar Labari: 3483926 Ranar Watsawa : 2019/08/08
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Nicaragua na shirin bude ofishin jakadanci a birnin Ramallah fadar mulkin gwamnatin Falastinawa.
Lambar Labari: 3483925 Ranar Watsawa : 2019/08/08
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta nuna damuwa kan batun Soke kwarkwaryan cin Gishin Kashmir ta India
Lambar Labari: 3483924 Ranar Watsawa : 2019/08/07
Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kwamitin tsaro a majalisar Doma a Rasha ya mayar da martani kan rahoton yaduwar Daesh a Syria.
Lambar Labari: 3483923 Ranar Watsawa : 2019/08/07
Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan hajjia kasar ta ce fiye da maniyyata dubu daya ne za su sauk farali daga kasar.
Lambar Labari: 3483922 Ranar Watsawa : 2019/08/07
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin ilimi a Saudiyya na shirin samar da bangaren bincike kan ilmomin kur’ani a wasu jami’oin kasar.
Lambar Labari: 3483920 Ranar Watsawa : 2019/08/06
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib shugaban cibiyar Azhar ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kusa da cibiyar Auram.
Lambar Labari: 3483919 Ranar Watsawa : 2019/08/06
Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da shirin horar da dubban daliban kur’ani mai tsarki a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3483918 Ranar Watsawa : 2019/08/06
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyya sun hana maniyyata dubu 10 shiga cikin birnin Makka domin aiki hajji saboda rashin cikakkun takardu.
Lambar Labari: 3483917 Ranar Watsawa : 2019/08/05
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta yi tir da hare-haren da aka kai a jihohin Texas da Ohiyo na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483916 Ranar Watsawa : 2019/08/05
Bangaren kasa da kasa, kotu a Najeriya ta bayar da belin sheikh Ibrahim Zakzaky domin fita zuwa wajen domin neman magani.
Lambar Labari: 3483915 Ranar Watsawa : 2019/08/05