Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyi Ali Khamenei jagoran juyin juya halin musulunci a Iran, a lokacin da yake ganawa daw ata tawaga ta kungiyar Hamas a yau ya bayyana cewa, batun falastine shi ne batu da yake gaban dukkanin musulmi a duniya.
Lambar Labari: 3483867 Ranar Watsawa : 2019/07/22
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Masar ta sanar da 'yan kasar cewa kada su yi amfani da visar da ake samu ta yanar gizo domin zuwa aikin hajji.
Lambar Labari: 3483866 Ranar Watsawa : 2019/07/21
Bangaren kasa da kasa, jakadan Isra'ila a a Amurka ya ce za a bayar da visa ta ziyara ga Ilhan Omar da Rashida Tlaib.
Lambar Labari: 3483865 Ranar Watsawa : 2019/07/21
Bangaren kasa da kasa, wani alkali jihar Cuebec a kasar Canada ya nuna goyon bayansa ga dokar da ta hana mata saka lullubia jihar.
Lambar Labari: 3483862 Ranar Watsawa : 2019/07/21
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Amurka ta yabawa gwamnatin kasar Argentina kan saka kungiyar Hizbullaha cikin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3483860 Ranar Watsawa : 2019/07/20
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Masar sun rufe wata cibiyar muslucni bisa zarginta da alaka da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483859 Ranar Watsawa : 2019/07/20
Bangaren kasa da kasa, Mark Lowcock babban jami’in majalisar dinkin duniya kan harkokin agaji ya caccaki Saudiyya da UAE kan batun Yemen.
Lambar Labari: 3483858 Ranar Watsawa : 2019/07/19
Bangaren kasa da kasa, wasu fitattun mutane daga kasashe daban-daban na nahiyar turai sun bukaci a duba batun Sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3483857 Ranar Watsawa : 2019/07/19
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ba za ta iya kaddamar da yaki kan kasar Iran ba saboda dalilai da dama.
Lambar Labari: 3483856 Ranar Watsawa : 2019/07/19
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin 'yan jam'iyyar Labour a Birtaniya sun zargi Jeremy Corbyn da yada kiyayya ga yahudawa.
Lambar Labari: 3483855 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Bangaren kasa da kasa, kotun Kaduna ta sake dage sauraren shari'ar sheikh Ibrahim Zakzaky da aka gudanar a yau a birnin.
Lambar Labari: 3483854 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, Iran za ta yi tsayin daka a kan yakin tattalin arzikin da aka kaddamar a kanta.
Lambar Labari: 3483853 Ranar Watsawa : 2019/07/18
Jami’i mai wakiltar tarayyar Afirka a tattaunawa tsakanin fararen hula da sojojin Sudan ya bayyana cewa ya gana da wakilin sojoji na Sudan a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483851 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Babban lauya a Najeriya mai kare Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi kira ga gwamnati kan ta saki malamin domin aiwatar da umarnin kotu.
Lambar Labari: 3483850 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Kenya sun nuna damuwa kan matakan da jami'an hukumar kula da fice ta kasar ke dauka kansu a lokacin hajji.
Lambar Labari: 3483849 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni sun tabbatar da cewa daga farkon shekara ta 2019 ya zuwa Isra’ila ta kame falastinawa 2800.
Lambar Labari: 3483848 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Dan takarar neman kujerar Firaim ministan kasar Britania ya bayyana kiyayyarsa ga addinin musulunci a wata hira da ta hada shi da jiridar Guardina ta kasar Britania.
Lambar Labari: 3483847 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, ‘yan majalisar dokokin Amurka mata hudu ad Trump ya ci wa zarafi sun mayar masa da martani.
Lambar Labari: 3483846 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, gamayyar kungiyoyin ‘yan jarida ta kasar Jordan ta yi kira da a ladabtar da tashar talabijin da ta tozarta mahardata kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3483845 Ranar Watsawa : 2019/07/16
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar afrika ta kudu sun shirya taro da ya hada musulmi da kiristoci.
Lambar Labari: 3483844 Ranar Watsawa : 2019/07/15