iqna

IQNA

Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi zaman taro na gaggawa dangane da irin sabbin matakan Isra’ila take dauka a cikin kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483843    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama mahardata kur’ani mai tarki su 225 a kasar Tunsia.
Lambar Labari: 3483842    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, dan sheikh Ibrahim Zakzaky ya fitar da wani bayani dangane da yanayin da mahaifinsa yake ciki da kuma fatan sakinsa nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3483839    Ranar Watsawa : 2019/07/14

Wani mai fafutuka a kasar Afrika ta kudu ya bayyana shirin saudiyya na gudanar da babban taron rawa da cewa cin zarafin muslucni da musulmi ne.
Lambar Labari: 3483838    Ranar Watsawa : 2019/07/14

Rahoton majlaisar dinkin duniya ya yi ishara da cewa Isra’ila na shirin hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan da yankunan da ta mamaye.
Lambar Labari: 3483837    Ranar Watsawa : 2019/07/14

bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kakkausar suka kan 'yan majalisar dokokin kasar ta Amurka musulmi Ilhan Umar da kuma Rashida Tlaib.
Lambar Labari: 3483836    Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, kasashe 35 na gyon bayan irin matakan cin zarafin musulmi da gwamnatin China take dauka daga cikin kuwa har da wasu kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3483835    Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka bude bababn masallacin Azahar da ke cikin babban ginin cibiyar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483834    Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da irin mawiyacin halin da dubban kanan yara suke ciki yan kabilar Rohingya a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483833    Ranar Watsawa : 2019/07/12

Bangare kasa da kasa, sojojin da ke mulki a Sudan sun sanar da dakile wani yunkirin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3483832    Ranar Watsawa : 2019/07/12

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin kungiyoyin musulmi da masu kare hakkokin addinai sun shigar da kara kan nuna kyama gga addinin muslunci a Canada.
Lambar Labari: 3483831    Ranar Watsawa : 2019/07/12

Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa, ba za su taba fitar da yahudawa daga yankunan Falastinawa da ke gabar yamma da Kogin Jordan ba.
Lambar Labari: 3483830    Ranar Watsawa : 2019/07/11

A yau Alhamis za a gudanar da wani gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya, domin yin kira ga gwamnatin Najeriya kan saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3483829    Ranar Watsawa : 2019/07/11

shugaba Rouhani na kasar Iran ya ce jamhoriyar musulinci ta Iran za ta ci gaba da barin kofofin Diflomasiya da tattaunawarta a bude.
Lambar Labari: 3483828    Ranar Watsawa : 2019/07/11

Shahararriyar mawakiyar kasar Amurka wadda ta samu goron gayyata daga masarautar Saudiyya domin halartar taron rawa a Jidda ta janye shirinta na halartar taron.
Lambar Labari: 3483827    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Bangaren kasa da kasa, wani mutum da ba a san ko wane ne bay a keta alkur’ani mai tsarki a wani masallaci a Kuwait.
Lambar Labari: 3483826    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Jami’an majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi, ta bayyana takaici danagane da yadda duniya ta nuna halin ko in kula dangane da kisan.
Lambar Labari: 3483825    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Shugaban majalisar dokokin Lebanon Nabih Birri ya bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba wa wasu daga cikin ‘yan majalisar Lebanon na Hizbullah da cewa tozarta al’ummar Lebanon ne.
Lambar Labari: 3483824    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Jami’an tsaron Isra’ila sun kame falastinwa 25 a yammacin jiya a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483823    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Gamayyar kungiyoyin kwadgo ta kasar Tunisia ta gudanar da wani babban jerin gwanoa birnin Tunis, domin tir da Allawadai da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483822    Ranar Watsawa : 2019/07/09