kamfanin dillancin labaran iqna - Shafi 4

IQNA

Bnagaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran Jawad Zarif ya zanta da shugaban falastinawa ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3484487   Ranar Watsawa : 2020/02/05

Gwamnatin Saudiyya ta jinjina wa Donald Trump kan abin da ta kira kokarin da yake na wanzar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484486   Ranar Watsawa : 2020/02/04

Wasu daga cikin larabawa da masu fafutuka a Amurka sun yi gangamin kin amincewa da yarjejeniyar karni a Dalas.
Lambar Labari: 3484484   Ranar Watsawa : 2020/02/04

Ma'aikatar harkokin wajen Isra'ila ta mayar da martani kan kungiyar tarayyar turai dangane matsayin da ta dauka kan shirin Trump.
Lambar Labari: 3484483   Ranar Watsawa : 2020/02/04

Bnagaren kasa da kasa Firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya gana da shugaban majalisar shugabanci ta kasar Sudan.
Lambar Labari: 3484481   Ranar Watsawa : 2020/02/03

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da zaman taron yaki da akidar kyamar musulmi a jihar Minnesota ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484480   Ranar Watsawa : 2020/02/03

Cibiyar Darul ur’an dake kasar Jamus ta saka karatun gasar kur’ani na Isra a cikin shafukanta na zumunta.
Lambar Labari: 3484479   Ranar Watsawa : 2020/02/03

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa sun cimma matsaya guda tare da takwaransa na Tunisia kan yin watsi da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484477   Ranar Watsawa : 2020/02/02

Kungiyar kasashen larabawa taki amincewa da abin da ake ira da yarjejeniyar karni kan Falastinu da Trump ya gabatar.
Lambar Labari: 3484476   Ranar Watsawa : 2020/02/02

An kame wani mutum na shirin fita da wani kwafin kur’ani mai kima daga kasar India.
Lambar Labari: 3484475   Ranar Watsawa : 2020/02/02

Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya caccaki Donald Trump dangane da shirinsa na yarjejeniyar karni kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484474   Ranar Watsawa : 2020/02/01

An samar da wani tsari na na’ura mai kwakwalwa da zai taimaka masu ziyarar lambun Quranic Park a cikin harsuna 8.
Lambar Labari: 3484473   Ranar Watsawa : 2020/02/01

An fara bukukuwan zagayowar kwanaki goma na cika shekara 41 da cin nasara juyin juya halin musulinci a kasar.
Lambar Labari: 3484472   Ranar Watsawa : 2020/02/01

Bangaren kasa da kasa, yan majalisar dokokin Birtaniya 133 ne suka bukaci Boris Johnson da ya yi watsi da shirin Trump na yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484469   Ranar Watsawa : 2020/01/31

Kungiyar kasashen musulmi ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa kan batun abin da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484468   Ranar Watsawa : 2020/01/31

Baitul malin kasar Amurka ya sanar da kakaba takunkumai a kan shugaban hukumar makamashin nukiliya ta ran.
Lambar Labari: 3484467   Ranar Watsawa : 2020/01/31

Dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi.
Lambar Labari: 3484466   Ranar Watsawa : 2020/01/30

Dubban a'ummar kasashen Bahrain da Jordan ne suka fito kan tituna domin yin tir da abin da ake kira yarjejeniyar karni da Trump ya gabatar kan palestine.
Lambar Labari: 3484465   Ranar Watsawa : 2020/01/30

A daren yau an gudanar da zaman makoki na karshe na tunawa da zagayowar lokacin wafatin Sayyid Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA)
Lambar Labari: 3484464   Ranar Watsawa : 2020/01/30

Bangaren kasa da kasa, Abu Mazin ya zanta da shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya kan shirin Amurka na mu’amalar karni a kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484463   Ranar Watsawa : 2020/01/29