Bangaren kasa da kasa, an bude zaman taron tattaunawa tsakanin mabiya addinai da aka saukar daga sama a kasar Tunusia a garin Jarba domin yaki da akidar ta'addanci.
Lambar Labari: 3482631 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangaren kasa da kasa, wasu amsu sanya ido na kungiyar OIC sun isa wasu sansanonin 'yan gudun hijira na Rohingya.
Lambar Labari: 3482630 Ranar Watsawa : 2018/05/04
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta girke sojoji da kayan yaki a kan iyakokin kasar da yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482629 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana birnin Quds a matsayin mabiya addinai da akasa saukar daga sama.
Lambar Labari: 3482628 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, musulmi suna taka gagarumar rawa kasar Trinidad and Tobago.
Lambar Labari: 3482627 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron sha biyar ga watan Sha’aban a Husainiyar Wilaya a kasar Thailnad.
Lambar Labari: 3482626 Ranar Watsawa : 2018/05/03
Bangaren kasa da kasa, dakarun yahudawan sahyuniya sun kai wani samame a yankin Kilkiliya a yau da rana tsaka a kan al'ummar Palastine mazauna yankin.
Lambar Labari: 3482625 Ranar Watsawa : 2018/05/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a Masar.
Lambar Labari: 3482624 Ranar Watsawa : 2018/05/02
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Hassan Saffar a lokacin da yake gabatar da jawabi a taron maulidin Imam Zaman (AJ) ya jaddada wajabcin hadin kai tsakanin dukkanin musulmi shi'a da Sunnah.
Lambar Labari: 3482623 Ranar Watsawa : 2018/05/02
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka Donald Trump yaki neman uzuri dangane da kalaman kin jinin musulmi da ya yi a lokacin yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3482622 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa yariman Saudiyya Bin Salman a shirye yake ya kasha ko dala biliyan nawa ne domin yaki a kasar Iran.
Lambar Labari: 3482621 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman bayar da horo kan kur’ani a birnin Brussels na Belgium.
Lambar Labari: 3482620 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, Dr. Ahmad Tayyid shugaban cibiyar Azhar a lokacuin da yake ganawa da shugaban Indonesia ya bayyana cewa yada sasauci tsakanin musulmi shi ne hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482618 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kur'ani, Karatun kur'ani mai tsarki da salon a tartili wanda wakilin kasar Ivory Coast Khali Sangara ya gudanar a jiya Litinin a lokacin rufe taron gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a a birnin Masshhad.
Lambar Labari: 3482617 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kur'ani, Haruna Mamadou Hassan daga jamhuriyar Nijar daya ne daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a musulmi a birnin Mashhad na kasar Iran wanda kuma ya nuna kwazo matuka a gasar inda ya zo na biyu a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482616 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kur’ani, sautin tilawa Ali Reza Rezaei wanda ya zo na daya gasar kur’ani ta duniya karo na talatin da hudu a Iran a yayin da yake kira’a a gasat kur’ani ta daliban muuslmi a haramin Radawi.
Lambar Labari: 3482615 Ranar Watsawa : 2018/04/29
Bangaren kasa da kasa, a yau an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya ta daliban jami’a, wadda makaranta biyar da mahardata biyar suka kara da juna.
Lambar Labari: 3482614 Ranar Watsawa : 2018/04/29
Bangaren kasa da kasa, dakarun Yemen sun harba makamai masu linzami guda 8 zuwa Jizan da ke kudancin saudiyya.
Lambar Labari: 3482613 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azahar ta mayar da kakkausan martani a kan kiran da wasu fitattun Faransawa su 300 suka yi na a cire wasu ayoyi daga cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482612 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kur'ani, shugaban ofishin cibiyar ISESCO na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana gasar kur'ani ta daliban jami'a musulmia matsayin wata dama ta bunkasa harkokin al'adun musulunci.
Lambar Labari: 3482611 Ranar Watsawa : 2018/04/28