KUFA (IQNA) – Masallacin Kufa ko kuma babban masallacin Kufa na daya daga cikin masallatai masu dimbin tarihi a duniyar Musulunci da ke da tazarar kilomita 12 daga arewacin birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487054 Ranar Watsawa : 2022/03/14
Tehran (IQNA) Masallatai biyu a birnin Birmingham na kasar Ingila suna raba buhunan abinci ga mabukata a daidai lokacin da lokacin sanyi ke kara tsanata da kuma tsadar makamashi.
Lambar Labari: 3486851 Ranar Watsawa : 2022/01/22
Tehran (IQNA) 'Yan kasar Moroko da masu fafutuka sun yi kira ga ma'aikatar da ke kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar da ta mayar da kwafin kur'anai da aka karba daga masallatai saboda tsaftar muhalli.
Lambar Labari: 3486818 Ranar Watsawa : 2022/01/13
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halain Musuluci Ayatollah Sayyed Ali Khamenei ya raya ranakun shahadar Fatimah (s) a dare na 4 a jiya Alhamis a Husainiyyar Imam Khomamini a Tehran.
Lambar Labari: 3486790 Ranar Watsawa : 2022/01/07
Tehran (IQNA) Amincewa da majami'u da masallatai ya haifar da gagarumin ci gaba wajen gudanar aikin rigakafin corona cikin sauri a Kenya.
Lambar Labari: 3486771 Ranar Watsawa : 2022/01/02
Tehran (IQNA) Iran ta bayar da kyautar kwafin kur'anai da kuma littafai na addini ga makarantun musulmi a yankin Jinja na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486585 Ranar Watsawa : 2021/11/21
Tehran (IQNA) mutumin da aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai saboda kisan gillar da ya yi wa wasu masallata 51 a New Zealand na da niyyar daukaka kara kan hukuncin.
Lambar Labari: 3486530 Ranar Watsawa : 2021/11/08
Tehran (IQNA) Akwai wurare da cibiyoyi na tarihin addini gami tsoffin masallatai a cikin kasashen Afirka
Lambar Labari: 3486503 Ranar Watsawa : 2021/11/02
Tehran (IQNA) ana shirin fara bude ajujuwan hardar kur'ani an cikin masalatai a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486497 Ranar Watsawa : 2021/10/31
Tehran (IQNA) Gwamnatin Pakistan ta yi kakkausar suka kan lalata masallatai da wuraren ibada da dukiyoyin musulmi a Indiya.
Lambar Labari: 3486492 Ranar Watsawa : 2021/10/30
Tehran (IQNA) an sake bude ajujuwan karatun kur'ani na masallatai a kasar Saudiyya, bayan dakatar da shirin an tsawon watanni 18 saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3486426 Ranar Watsawa : 2021/10/14
Tehran (IQNA) cibiyar Manabir Al-qur'aniyya ta kasar Kuwait ta gina masallatai da cibiyoyin kur'ani guda 26 a cikin kasashe uku.
Lambar Labari: 3486339 Ranar Watsawa : 2021/09/22
Tehran (IQNA) matsalar corona ta sanya a sake rufe masallatai da majami'oi a kasar Togo.
Lambar Labari: 3486292 Ranar Watsawa : 2021/09/10
Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa, an samu karuwar adadin masallatai a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485978 Ranar Watsawa : 2021/06/03
Tehran (IQNA) masallacin Ahmad Al-fuli na daga cikin masallatai na tarihi a kasar Masar da ke jan hankula masu yawon bude ido a kasar.
Lambar Labari: 3485837 Ranar Watsawa : 2021/04/22
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa tana shirin sake bude wani masallacin musulmi da ta rufe a lokutan baya.
Lambar Labari: 3485793 Ranar Watsawa : 2021/04/08
Tehran (IQNA) shirin ayyukan kur’ani ta hanyar yanar yanar gizo ya samu karbuwa a tsakanin mutanen kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485583 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) Yahya Sidqi shi ne mafi karancin shekaru a tsakanin fitattun makarantan kur’ani a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485574 Ranar Watsawa : 2021/01/21
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa ta sanar da daukar matakin rufe wasu masallatai guda tara na musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485559 Ranar Watsawa : 2021/01/16
Tehran Kungiyar Ansarullah ta yi nasiha ga kasashen larabawan da suka dogara ga Trump wajen samun kariya da taimako domin kisan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3485554 Ranar Watsawa : 2021/01/14