iqna

IQNA

algeria
Babbar kungiyar malaman addinin mulsunci a kasar Aljeriya ta nuna rashin amincewarta da tsayawar Butaflika takarar shugabancin kasar domin neman wa’adi na biyar.
Lambar Labari: 3483424    Ranar Watsawa : 2019/03/04

Bangaren gasar kur’ani, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Aljeriya nan da mako guda mai zuwa tare da halartar wakilai daga kasashe 53 na duniya.
Lambar Labari: 3481602    Ranar Watsawa : 2017/06/11

Bangaren kasa da kasa, fira ministan kasar Aljeriya ya sanar da cewa sun kafa sabuwar doka dangane da shigo da littafai da kuma kur’anai a kasar.
Lambar Labari: 3481165    Ranar Watsawa : 2017/01/24

Bangaren kasa da kasa, yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3481003    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Algeria a yayin halartar taron baje kolin littafai na kasar ya bayyana cewa za a yi amfani da fasahar adana littafai ta Qom a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480898    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Bangraen kasa da kasa, an kafa wani kwamitin sa ido kan makarantun kur'ani a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480884    Ranar Watsawa : 2016/10/28

Bangren kasa da kasa, daraktan radiyo kur’an a kasar Algeria ya bayyana manufar shirin gidan radiyon da cewa ita ce yada koyarwar kur’ani.
Lambar Labari: 3480823    Ranar Watsawa : 2016/10/04

Bangaren kasa da kasa, an kashe wata mata musulma a kasar Faransa ta hanyar harbinta da bindiga a birnin Pantan.
Lambar Labari: 3480808    Ranar Watsawa : 2016/09/26

Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar Algeria ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a kan wani dan kasar da ya keta alfarmar kur’ani.
Lambar Labari: 3480709    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, an samar da wasu sabbin littafai na koyar da kur'ani a makarantun kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480694    Ranar Watsawa : 2016/08/09

Bangaren kasa da kasa, an kafa wani kwamiti wanda zai dauki alhakin gudanar da ayyuka da suka shafi fara gudanar da tafsirin kur’ani mai tsarkia cikin harshen Amazigi a kasar Algeriya.
Lambar Labari: 3454812    Ranar Watsawa : 2015/11/20

Bangaren kasa da kasa, a yau za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki karo na goma sha biyu tare da halaratr wakilin Iran a birnin Algiers.
Lambar Labari: 3324170    Ranar Watsawa : 2015/07/06

Bangaren kasa da kasa, gasar karatu da harda da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki karo na 12 a kasar Algeria za a fara ta a ranar 20 ga wannan wata na Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3320695    Ranar Watsawa : 2015/06/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wata gasar karatun kur’ani mai tsarki mai taken tajul kur’an 2015 a kasar Algeriya tare da halartar makaranta daga sassa na kasar a babbar cibiyar Wlud Abdulrahman Kaki a garin Mustaganam.
Lambar Labari: 3092634    Ranar Watsawa : 2015/04/05

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Isa minister mai kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa addinin muslunci bai amince da tsatsauran ra’ayi ba.
Lambar Labari: 2971475    Ranar Watsawa : 2015/03/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa wata cibiya da zata mayar da hankali wajen wayar da kan mata da kuma karfafa su wajen yin amfani da hijabin musulunci a kasar Aljeriya maimakon yin amfani da kaya marassa kan gado.
Lambar Labari: 1471928    Ranar Watsawa : 2014/11/10

Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da wani shiri na rarraba kwafin kur'ani mai tsarki a wasu daga cisibitocin kasar Aljeriya ga marssa lafiya da nufin samun waraka.
Lambar Labari: 1464221    Ranar Watsawa : 2014/10/26

Bangaren kasa da kasa, an nuna rashin amincewa da buga wani kwafin kur'ani mai tsarki da ke da kure a cikin bugun nasa akasar Algeria wanda daga bisani aka an kara tare da yin kira da a kawar da wannan kwafi.
Lambar Labari: 1439209    Ranar Watsawa : 2014/08/13

Bangaren kasa da kasa, Shugaban majalisar dokokin kasar Algeria ya bayyana ayyukan ta'addanci da wasu ke yi da sunan addinin musulunci da cewa hakan ya bata sunan addinin wannan addini mai tsarki a idon wadanda ba musulmi ba a wasu kasashen duniya.
Lambar Labari: 1377680    Ranar Watsawa : 2014/02/20