Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772 Ranar Watsawa : 2022/01/02
Tehran (IQNA) Wata mata sanye lullubi ta zama ta farko da ke gabatar da shirin talabijin a bangaren labarai a jihar Connecticut ta Amurka
Lambar Labari: 3486756 Ranar Watsawa : 2021/12/29
Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731 Ranar Watsawa : 2021/12/26
Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28.
Lambar Labari: 3486690 Ranar Watsawa : 2021/12/16
Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3486689 Ranar Watsawa : 2021/12/15
Tehran (IQNA) An fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 a kasar Masar da halartar dimbin malaman kur'ani daga kasashe daban-daban da kuma jawabin Mufti na Masar da Sheikh Al-Azhar.
Lambar Labari: 3486669 Ranar Watsawa : 2021/12/11
Tehran (IQNA) Rukunin farko na mahalarta gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 28 a Masar sun isa birnin Alkahira a daren jiya.
Lambar Labari: 3486665 Ranar Watsawa : 2021/12/09
Tehran (IQNA) Dubban 'yan daika ne suka gudanar da taron maulidin Imam (AS) jikan manzon Allah (SAW) a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486633 Ranar Watsawa : 2021/12/02
Tehran (IQNA) Jami'ai a lardin Qana na Masar sun ce halartar kiristoci a wajen bude wani masallaci a garin Farshat, wata shaida ce ta kiyaye hadin kan kasa da kasancewar 'yan uwantaka da abokantaka a tsakanin mabiya addinai daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3486613 Ranar Watsawa : 2021/11/27
Tehran (IQNA) mataimakin babban malamin Azhar ya bayar da kyautuka na musamman ga dalibai da suka nuna kwazo a bangaren kur'ani.
Lambar Labari: 3486542 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Tehran (IQNA) Sashen kayan tarihi na filin jirgin sama na birnin Alkahira tare da hadin gwiwar 'yan sanda na birnin sun samu nasarar samun wasu rubuce-rubucen musulunci guda 13 kafin fita da su.
Lambar Labari: 3486538 Ranar Watsawa : 2021/11/10
Tehran (IQNA) Sojojin Masar biyu ne aka kashe a wani hari da mayakan Daesh suka kai wa sojojin Masar a lardin Sina ta Arewa.
Lambar Labari: 3486517 Ranar Watsawa : 2021/11/05
Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin koyar da yara karatun kur'ani a makarantun kasar Masar a masallatai
Lambar Labari: 3486506 Ranar Watsawa : 2021/11/02
Tehran (IQNA) an girmama mahardata kur'ani 100 a birnin Iskandariyya na kasar Masar bayan kammala gasar kur'ani.
Lambar Labari: 3486399 Ranar Watsawa : 2021/10/08
Teharan (IQNA) kwamitin gyaran bugun rubutun kur'ani a kasar Masar na daga cikin dadaddun kwamitoci da suke karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486334 Ranar Watsawa : 2021/09/21
Tehran (IQNA) Yusuf Ahmad Hussain matashi ne da yake aikin fenti kuma yana karatun kur'ani a lokaci guda.
Lambar Labari: 3486324 Ranar Watsawa : 2021/09/18
Tehran (IQNA) Muhammad Tajuddin Kamal matashi ne dan kasar Masar da ya hardace kur'ani da kira'oi goma.
Lambar Labari: 3486257 Ranar Watsawa : 2021/08/31
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Serbia ya bayar da kyautar kur'ani tarjamar harshen Serbia na farko a tarihi ga cibiyar ilimi ta Azhar.
Lambar Labari: 3486237 Ranar Watsawa : 2021/08/24
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Gambia ta sanar da ranar Ashura a matsayin ranar hutu a hukumance a fadin kasar.
Lambar Labari: 3486199 Ranar Watsawa : 2021/08/13
Tehran (IQNA) an kara wasu bangarori da rassa guda biyua cikin gasar kur'ani mai tsarki ta duniya ta kasar masar .
Lambar Labari: 3486182 Ranar Watsawa : 2021/08/08