iran - Shafi 6

IQNA

Ayatollah Sayyid Ali Khamenei Jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran ya halarci taron arbaeen a yau a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3484168    Ranar Watsawa : 2019/10/19

Shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya bayyana takunkumin Amurka kan kasarsa a matsayin cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3484159    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa Iran ta yi amfani da hikima wajen karya kaidin makiya.
Lambar Labari: 3484155    Ranar Watsawa : 2019/10/15

Bangaren siyasa, ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da bayani dangane da zanga-zangar da ke gudana a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484117    Ranar Watsawa : 2019/10/04

Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da manyan jami’an rundunar kare juyi jagoran juyin juya hali Ayatollah Khamenei ya bayyana matsin da cewa bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3484109    Ranar Watsawa : 2019/10/02

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Aljeriya ta bukacin bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kur'ani tare da kasar Iran.
Lambar Labari: 3484083    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Shugaba Rauhani na Iran  ya gabatar da wani jawabia  yau a wurin taron ranar farko ta makon tsaron kasa a Iran.
Lambar Labari: 3484075    Ranar Watsawa : 2019/09/22

Bangaren siyasa, Iran ta gargadi gwamnatin Amurka kan zarginta da kai harin kamfanin Aramco na Saudiyya.
Lambar Labari: 3484064    Ranar Watsawa : 2019/09/19

Bangaren siyasa,  jagora Ayatollah Sayyid ali Khamenei ya bayyana cewa dukkanin jami’an gwamnatin kasar sun gamsu da cewa babu wata tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3484058    Ranar Watsawa : 2019/09/17

Bangaren siyasa, Msawi ya ce; zargin Iran da hannu a harin da aka kai kan kamfanin Aramco babu wata hujja a kansa.
Lambar Labari: 3484055    Ranar Watsawa : 2019/09/16

Bangaren siyasa, Sayyid Abas Musawi ya mayar da martani kan matakin da gwamnatin Canada ta dauka akan kaddarorin Iran.
Lambar Labari: 3484048    Ranar Watsawa : 2019/09/14

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran ya bayyana cewa daga gobe Juma'a ce za a fara jingine yin aki da wani angaren yarjejeniyar nukiliya a mataki na uku.
Lambar Labari: 3484018    Ranar Watsawa : 2019/09/05

Bangaren siyasa, Iran za ta yi amfani da hanyoyi na doka domin kalubalantar dokar FDD ta Amurka a kan Iran da harkokinta.
Lambar Labari: 3483992    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam walmuslimin Kazem Siddighi wanda ya jagoranci sallar Jumaa a Tehran ya bayyana kakkabo jirgin da cewa alama c ta karfin Iran.
Lambar Labari: 3483953    Ranar Watsawa : 2019/08/16

Bangaren siyasa, a lokacin da jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran yake ganawa da tawagar kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, ya jaddada wajabcin ci gaba da yin turjiya a gaban mamaye Saudiyya da UAE a kasarsu.
Lambar Labari: 3483946    Ranar Watsawa : 2019/08/14

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da matakin fitar da Sheikh Zakzaky tare da mai dakinsa zuwa India.
Lambar Labari: 3483944    Ranar Watsawa : 2019/08/13

Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar sallar idin layya zuwa ga shugabannin kasashen musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3483938    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Bangaren siyasa, Iran za ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin fuskantar duk wata barazanar tsaro da kawancen Amurka a cikin tekun fasha kan iya haifarwa.
Lambar Labari: 3483928    Ranar Watsawa : 2019/08/09

Bangaren siyasa, dakarun kare juyin juya hali na kasar Iran sun fitar da bayani, wanda a cikinsa suke yin tir da Allawadai da matakin da Amurka ta dauka na kakaba wa Zarif takunkumi.
Lambar Labari: 3483906    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Bangaren siyasa Ofishin jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayana matsayar jagora kan kisan da gwamnatin Baharai ta yiwa matasa biyu a cikin yan kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483897    Ranar Watsawa : 2019/07/31