Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.
Lambar Labari: 3481075 Ranar Watsawa : 2016/12/27
Bangaren kasa da kasa, An bude babban taron makon kur'ani na kasa karo na 18 a birnin Algiers fadar mulkiin kasar Aljeriya, wanda aka saba gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 3481074 Ranar Watsawa : 2016/12/27
Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar kare hakkin bil adama Najeriya ta bukaci a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da wata tuhuma ba.
Lambar Labari: 3481073 Ranar Watsawa : 2016/12/27
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin yahudawan sahyuniya sun kirayi sauran yahudawa da su mamaye masallacin aqsa maialfarma a lokacin idin yahudawa na Hanuka.
Lambar Labari: 3481072 Ranar Watsawa : 2016/12/26
Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran na gudanar da taron baje koli na kayyakin al’adun musulunci cibiyar Rasuli Center da ke birnin Pretoria akasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481071 Ranar Watsawa : 2016/12/26
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 40 a wani taro a garin Luga na kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481070 Ranar Watsawa : 2016/12/26
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a birnin kazablanka na kasar Morocco ta daure wata mata mai wulakanta kur'ani shekaru 4 a gidan kaso.
Lambar Labari: 3481068 Ranar Watsawa : 2016/12/25
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da bukukuwan murnar sanar da birnin Amman na kasar Jordan a matsayin birnin al'adun muslunci na duniya a 2017.
Lambar Labari: 3481067 Ranar Watsawa : 2016/12/25
Bangaren kasa da kasa, mata kimanin dubu 67 ne suka shiga cikin wai shiri na yaki da jahilci wanda a shirin ne ake koya musu rubutu da karatun kur’ani a masallatan Moroco.
Lambar Labari: 3481066 Ranar Watsawa : 2016/12/24
Bangaren kasa da kasa, Dave Lindorff fitaccen marubuci dan kasar Amurka ya bayyana cewa, Trump ba zai iya aiwatar da shirinsa na korar musulmi ko hana su shiga Amurka ba.
Lambar Labari: 3481065 Ranar Watsawa : 2016/12/24
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron kan mujizar kur’ani mai tsarki karo na biyar wada cibiyar addini ta Azhar za ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481064 Ranar Watsawa : 2016/12/24
Bangaren kasa da kasa, Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3481063 Ranar Watsawa : 2016/12/23
Bangaren kasa da kasa, Al'ummar kasar Bahrain na ci gaba da bayar da kariya ga babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim, a yunkurin da masarautar kama karya ta kasar ke yi na neman kame shi tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
Lambar Labari: 3481062 Ranar Watsawa : 2016/12/23
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana cewa kiran kungiyoyin 'yan ta'adda da sunaye masu kama da muslunci irin su daular muslunci ko ta'addancin mulsunci da kalmamomi masu kama da haka, duk yunkuri ne na yakar muslunci da rusa shi a fakaice.
Lambar Labari: 3481061 Ranar Watsawa : 2016/12/23
Bangaren kasa da kasa, kamfanin Delta Air Lines ya fitar da wasu musulmi biyu fasijoji daga cikin jirginsa.
Lambar Labari: 3481060 Ranar Watsawa : 2016/12/22
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da daftarin kudiri gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya da ke neman haramtacciyar kasar Isra’ila ta dakatar da gina matsugunnan yahudawa a yankunan Palastinawa.
Lambar Labari: 3481059 Ranar Watsawa : 2016/12/22
Bnagaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Morocco ta sanar da cewa a cikin wannan shekara ta 2016 an gina masallatai 195 a kasar.
Lambar Labari: 3481058 Ranar Watsawa : 2016/12/22
Bangaren kasa da kasa, Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
Lambar Labari: 3481057 Ranar Watsawa : 2016/12/21
Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
Lambar Labari: 3481056 Ranar Watsawa : 2016/12/21
Bangaren kasa da kasa, jamhuriyar muslunci ta Iran za ta dauki nauyin gudanar da wani zaman taro danagane kara kusanto da fahimta a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3481055 Ranar Watsawa : 2016/12/21