Bangaren kasa da kasa, masallacin Kizimkazi shi ne masallaci mafi jimawa da Iraniyawa suka gina a tsibirin Zanzibar a lokacin mulkin sarakunan Shiraz a watan Zilkada hijira ta 500 kamariyya, 1107 miladiyya.
Lambar Labari: 3481011 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kwace wasu kwafi-kwafin kur'anai 1875 masu kure a cikin bugunsu a wasu larduna na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481009 Ranar Watsawa : 2016/12/06
Bangaren kasa da kasa, jagororin kungiyoyin musulmin Amurka kusan 300 ne suka sa hannu kan wata wasi zuwa ga Trump dangane da rashin amincewa da siyasar kymar musulmi.
Lambar Labari: 3481008 Ranar Watsawa : 2016/12/06
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nigeria ta fitta wani rahoto a yau Litinin wanda ya nuna cewa harka Islamiya ta Sheikh Ibrahim El-Zazzaky ta yan tawaye ne.
Lambar Labari: 3481007 Ranar Watsawa : 2016/12/06
Bangaren kasa da kasa, manyan kamfanonin yanar gizo 8 daga cikin 9 na duniya sun yi gum da bakunansu kan shirin Donald Trump a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481006 Ranar Watsawa : 2016/12/05
Bangaren kasa da kasa, an kara yawan sa’oin da yahudawan sahyuniya suke shiga masallacin aqsa akowace rana.
Lambar Labari: 3481005 Ranar Watsawa : 2016/12/05
Bangaren kasa da kasa, Muhammad sha’alan ya ce an samu wasu dadaddun littafai da aka rubuta kan ilmomin kur’ani a masalalcin Mukarram a cikin lardin Buhaira a Masar.
Lambar Labari: 3481004 Ranar Watsawa : 2016/12/05
Bangaren kasa da kasa, yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3481003 Ranar Watsawa : 2016/12/04
Bangaren kasa da kasa, Wani hamshakin mai kudi a kasar Amurka kuma daya daga cikin yahudawa masu kare manufofin Isra'ila a Amurka, ya tsaya kai da fata domin ganin an hana wani dan majalisar dattijan kasar musulmi rike shugabancin kwamitin zartarwa na jam'iyyar Democrat.
Lambar Labari: 3481002 Ranar Watsawa : 2016/12/04
Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001 Ranar Watsawa : 2016/12/04
Bangaren kasa da kasa, daliban jami’a musulmi a birnin Dirbon na jahar Michigan ta kasar Amurka za su shirya gudanar da wani taron karawa juna sani da wayar da kai kan addinin mulsunci.
Lambar Labari: 3481000 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a kasar Birtaniya ya nuna cewa kusan kashi daya bisauku na musulmin kasar na doran alhakin harin 11 ga satumba a kan Amurka.
Lambar Labari: 3480999 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya ta sanar da shirinta na shiga kafar wando daya da makarantun da suke yada tsatsauran ra’ayin addini a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3480998 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, tsohon babban sakataren majlaisar dinkin duniya Kofi Annan ya kai ziyarar gane wa idoa yankunan musulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3480996 Ranar Watsawa : 2016/12/02
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarkia tsibirin Zanzibar na kasar Tanzania tare da halartar mahardata 98 na kasar.
Lambar Labari: 3480995 Ranar Watsawa : 2016/12/02
Bangaren kasa da kasa, kotun tarayya a Najeriya ta bayar da umarni ga mahukuntan kasar kan sakin sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3480994 Ranar Watsawa : 2016/12/02
Bangaren kasa da kasa, a cikin wata wasika da aka aike zuwa ga masallacin nrbar a jahar Michigan an yi barazanar yin kisan kiyashi a mulkin Donald Trump kan masallata irin na Hitler.
Lambar Labari: 3480993 Ranar Watsawa : 2016/12/01
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani artabu da aka yi tsakanin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma matasan Palastinawa a yankin Abu Dis da ke Gabshin Quds Palastinawa da dama sun jikkata.
Lambar Labari: 3480992 Ranar Watsawa : 2016/12/01
Bangaren kasa d akasa, masu hidima a hubbaren Imam Hussain (AS) a Karbala lokacin tarukan muharram da safar da suka hada da masu wakokin yabo da bakin ciki sun yi bankwana.
Lambar Labari: 3480991 Ranar Watsawa : 2016/12/01
Barkanku Da Shiga Sabon Watan Na Rabi’ul Awwal
Lambar Labari: 3480989 Ranar Watsawa : 2016/12/01