iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Canada ta shirya wani bayar da horo ga musulmi kan yadda za su fuskanci kyamar msuulmi da ake nunawa a kasar.
Lambar Labari: 3480988    Ranar Watsawa : 2016/11/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallah hadin kai da kuma jerin gwano domin tunawa da wafatin manzon Allah (SAW) a tsibirin Zainzibar.
Lambar Labari: 3480987    Ranar Watsawa : 2016/11/30

Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauna birnin Manila sun gudanar da zaman makon shahadar Imam Rida (AS) a ofishin jakadancin Iran.
Lambar Labari: 3480986    Ranar Watsawa : 2016/11/30

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki karo na 31 tare da halartar makaranta kimanin 300 a birnin Suleja na jahar Niger.
Lambar Labari: 3480985    Ranar Watsawa : 2016/11/29

Bangaren kasa da kasa, Iran da kwamitin kula da harkokin addinai a kasar Uganda za su hannu kan yarjeniyoyi da suka shafi bunkasa alaka ta addinai da al’adu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480984    Ranar Watsawa : 2016/11/29

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya manzon Allah (SW) da iyalan gidansa tsarkaka sun nufi birnin Najaf na Iraki domin tunawa da wafatinsa da na jikansa Imam Hassan Mujtaba (AS) a hubbaren Imam Ali (S).
Lambar Labari: 3480983    Ranar Watsawa : 2016/11/29

Tare Da Halartar Ayatollah Araki Da Tawagar Iran:
Babgaren kasa da kasa, a jibi ne za a fara gudanar da taron hadin kan al'ummar musulmi tare da halartar Ayatollah Araki a kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3480982    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, Iran za ta yi aiki tare da kwalejin addinai ta mabiya addinin kirista na darikar Orthodox a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 3480981    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3480980    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar Morocco Muhammad na 6 ya kira kansa Amirul muminin a lokacin da yake gudanr da ziyara a Madagaskar.
Lambar Labari: 3480979    Ranar Watsawa : 2016/11/27

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da wafartin manzon Allah (SAW) a mcibiyar Imam Ali (AS) a birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480978    Ranar Watsawa : 2016/11/27

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman ta’aziyyah na rasuwar marigayi Ayatollah Ozma Musawi Ardabili a birnin Istanbul na Turkiya.
Lambar Labari: 3480977    Ranar Watsawa : 2016/11/27

Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga yin Allawadai da salon mulkin kama karya na masautar Al khalifah a kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3480976    Ranar Watsawa : 2016/11/26

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje koli na kur'ani mai tsarki a dakin karato na Hampton da ke birnin malborn a a jahar Victoria ta Australia.
Lambar Labari: 3480975    Ranar Watsawa : 2016/11/26

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3480974    Ranar Watsawa : 2016/11/26

Hamas:
Bangaren kasa da kasa, Mahud Zihar daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
Lambar Labari: 3480973    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na biyu na kasa da kasa kan tarihin manzon Allah (SAW) a birnin fas na kasar Morroco.
Lambar Labari: 3480972    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da mayar da martani dangane da hare-haren ta’addanci da aka kai a Iraki daga ciki kuwa har da martanin kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3480971    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, wani harin bam da aka kai kan masu ziyara a Iraki ya kasha mutane kimanin 80 akasarinsu kuma mutanen Iran ne.
Lambar Labari: 3480970    Ranar Watsawa : 2016/11/24

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman dan wasan fina-finai a kasar Amurka ya bayyana cewa,kiran salla na daga cikin sautuka mafi kyaua duniya.
Lambar Labari: 3480969    Ranar Watsawa : 2016/11/24