Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta fitar da wani bayani, wanda a cikinsa ta nuna damuwa kan karuwar ayyukan nuna kyama ga musulmi a fadin kasar.
Lambar Labari: 3481053 Ranar Watsawa : 2016/12/20
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi Salim Bin Khalfan Albaluchi dan kasar Oman rasuwa, wanda ya share shekaru 12 yana hidima ga kur’ani.
Lambar Labari: 3481052 Ranar Watsawa : 2016/12/20
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan jakadan kasar Rasha a Turkiya Andrey Karlov, tare da bayyana hakan a matsayin aikin ta'addanci.
Lambar Labari: 3481051 Ranar Watsawa : 2016/12/20
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya suna bayar da kyautuka na musamman ga marassa karfi a kasar, domin kara karfafa dankon zumunci da kyakkyawar fahimta tsakanin mabiya addinin kiristanci da musulunci.
Lambar Labari: 3481050 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azahar da ke Masar ya yi da a kawo karshen zaluncin da ake yi kan musulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481049 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron baje kolin kur’ani mai tsarki wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya domin murnar maulidin amnzo (SAW) a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481048 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, Dubban al'umma ne suka gudanar da jerin gwano a birnin Nuwakshot na kasar Mauritaniya, da ke nemana zartar da hukuncin kisa kan mutumin da ya ci zarafin ma'aiki (SAW) a kasar.
Lambar Labari: 3481047 Ranar Watsawa : 2016/12/18
Bangaren kasa da kasam an gudanar da wani shiri wanda ya hada fitattun makaranta kur’ani mai tsarki da suka shahara a duniya a gidan radio a Masar.
Lambar Labari: 3481046 Ranar Watsawa : 2016/12/18
Sheikh Na’im Kasem A Tattaunawa Da IQNA:
Bangaren kasa da kasa, Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yantar da birnin Aleppo daga 'yan ta'adda a matsayin wata babbar nasara, wadda ta kawo karshen mafarkin 'yan ta'adda da masu mara musu baya na kafa wata daular ta'addanci a birnin.
Lambar Labari: 3481045 Ranar Watsawa : 2016/12/18
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren majalisar dinkin duniya mai barin gado Ban ki Moon ya bukaci da akawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
Lambar Labari: 3481044 Ranar Watsawa : 2016/12/17
Bangaren kasa da kasa, An bukaci cibiyar Azahar da ta taka gagarumar rawa wajen ta hada kan cibiyoyin musulmi a dukkanin fadin duniya da suke da mahanga daban-daban kan batutuwa na addini.
Lambar Labari: 3481043 Ranar Watsawa : 2016/12/17
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain sun hana gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a wasu sassa na kasar.
Lambar Labari: 3481042 Ranar Watsawa : 2016/12/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na raya makon maulidin mazon Allah (SAW) da Imam Sadiq (AS) a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481041 Ranar Watsawa : 2016/12/16
Bangaren kasa da kasa, Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana batun 'yantar da Palastine daga mamayar yahudawa a matsayin babban tushen hadin kan al'ummar musulmi a wannan zamani.
Lambar Labari: 3481040 Ranar Watsawa : 2016/12/16
Ministar Mata Ta Senegal:
Bangaren kasa da kasa, Amsato Sao Deby minister mai kula da harkokin mata a kasar Senegal ta fadi yaua gaban taron hadin kam musulmi na 30 cewa, mata na da rawar da za s taka wajen hada kan al’umma.
Lambar Labari: 3481039 Ranar Watsawa : 2016/12/15
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Right watch ta bukaci gwamnatin Nigeria ta saki shiekh Ibrahim El-Zakzaky shugaban yan shia na kungiyar harka islamia ko kuma Isalamic Movement in Nigeria IMN a takaice.
Lambar Labari: 3481038 Ranar Watsawa : 2016/12/15
Bangren kasa da kasa, an gudanar da sallar zuhur a taron makon hadin kai wadda dukkanin bangarorin muuslmi na sunna da shi da aka ayyata suka halarta.
Lambar Labari: 3481037 Ranar Watsawa : 2016/12/15
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036 Ranar Watsawa : 2016/12/14
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri ta hanyar yanar gizo na hardar kur'ani mai tsarki wanda jami'ar muslunci ta kasar Gambia ta dauki nauyinsa.
Lambar Labari: 3481035 Ranar Watsawa : 2016/12/14
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyn malam darikar Tijjaniya za su kawo ziyara a kasar Iran daga kasar Senegal karkashin jagiran Sheikh Ahmad Nyas.
Lambar Labari: 3481034 Ranar Watsawa : 2016/12/14